Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

saudiyya

  • Kawo Karshen Zaman Taron Birnin Riyad Na Kasar Saudiyya Tsakanin Amurka Da Larabawa

    Kawo Karshen Zaman Taron Birnin Riyad Na Kasar Saudiyya Tsakanin Amurka Da Larabawa

    May 22, 2017 01:47

    A kawo karshen zaman taro tsakanin shugaban kasar Amurka da na kasashen Larabawa da musulmi a cikin daren jiya Lahadi a birnin Riyad na Saudiyya ba tare da cimma wata matsaya kan kawo ci gaba ga kasashen na Larabawa da na musulmi ba.

  • Shugaban Sudan Ya Janye Aniyarsa Ta Halartar Taron Saudiyya Da Trump

    Shugaban Sudan Ya Janye Aniyarsa Ta Halartar Taron Saudiyya Da Trump

    May 19, 2017 13:23

    Shugaban kasar Sudan Umar Hassan al-Bashir ya sanar da janyewarsa daga gayyatar da sarkin Saudiyya yayi masa na ya halarci kasar don ganawa da shugaban kasar Amurka Donald Trump wanda zai fara ziyarar aiki a kasar Saudiyya a gobe Asabar.

  • Iran Ta Kai Kukan Saudiyya MDD Saboda Hada Baki Da 'Yan Ta'adda Da Ke Barazana Ga Tsaron Kasar

    Iran Ta Kai Kukan Saudiyya MDD Saboda Hada Baki Da 'Yan Ta'adda Da Ke Barazana Ga Tsaron Kasar

    May 05, 2017 05:17

    Jakadan Iran na dindindin a Majalisar Dinkin Duniya Gholamali Khoshroo ya bayyana cewar maganganun baya-bayan nan na ministan tsaron Saudiyya kuma mataimakin yarima mai jiran gadon kasar Yarima Muhammad bn Salman kan Iran wata barazana ce a fili ga tsaron kasar Iran kana kuma wani nau'i ne na yarda da hadin gwuiwan dake tsakanin gwamnatin Saudiyya da ayyukan ta'addancin da kungiyoyin 'yan ta'adda suke yi a Iran.

  • An Sake Dawo Da Batun Faduwar Kugiya A Masallacin Haramin Makka

    An Sake Dawo Da Batun Faduwar Kugiya A Masallacin Haramin Makka

    May 04, 2017 12:19

    An sake tado batun faduwar kugiya a cikin masallacin haramin Makka mai alfarma wanda hakan ya yi sanadiyyar mutuwar alhazai da dama.

  • Iran: Maganganun Salman Na Nuni Da Cewa Saudiyya Ita Ce Tushen Yada Ta'addanci

    Iran: Maganganun Salman Na Nuni Da Cewa Saudiyya Ita Ce Tushen Yada Ta'addanci

    May 04, 2017 06:53

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewar maganganun mataimakin yarima mai jiran gado na Saudiyya, Mohammed bin Salman, wata shaida ce da ke tabbatar da cewa Saudiyya tana ci gaba da gudanar da siyasar lalata yankin Gabas ta tsakiya da yada ayyukan ta'addanci ne.

  • Al-Qa'ida Ta Sanar Da Alakar Dake Tsakaninta Da Amurka Da Saudiyya Cikin Yakin Yemen

    Al-Qa'ida Ta Sanar Da Alakar Dake Tsakaninta Da Amurka Da Saudiyya Cikin Yakin Yemen

    May 02, 2017 06:46

    Shugaban kungiyar Al-Qa'ida a kasar Yemen, Qasim al-Rimi, ya bayyana cewar a lokuta da dama dakarunsu suna fada kafada da kafada da dakarun sa kai da suke samun goyon bayan Amurka da Saudiyya da kuma magoya bayan tsohon shugaban kasar Yemen din Abd Rabbuh Mansur Hadi wajen yakan dakarun kungiyar Ansarullah da aka fi sani da 'yan Houthi.

  • Kokarin Ministan Harkokin Wajen Kasar Saudia Wajen Aibata Iran A Tafiyarsa Zuwa Mosco

    Kokarin Ministan Harkokin Wajen Kasar Saudia Wajen Aibata Iran A Tafiyarsa Zuwa Mosco

    Apr 28, 2017 00:58

    Ministan harkokin wajen kasar Saudia Adel Aljubair ya yi kokarin kushe Junhuriyar Musulunci ta Iran (JMI) a tafiyarsa ta ranar Laraba da ta gabata zuwa birnin Mosco na kasar Rasha.

  • Ziyarar Shugaban Kasar Masar A Saudiya

    Ziyarar Shugaban Kasar Masar A Saudiya

    Apr 23, 2017 13:30

    Shugaban Kasar Masar ya fara Ziyarar aiki na kwanaki biyu a kasar Saudiya

  • Shugaban Kasar Masar Zai Kai Ziyarar Aiki Ta Kwanaki Biyu Zuwa Kasar Saudiya

    Shugaban Kasar Masar Zai Kai Ziyarar Aiki Ta Kwanaki Biyu Zuwa Kasar Saudiya

    Apr 23, 2017 07:17

    Majiyar gwamnatin kasar Masar ta bayyana cewa shugaban kasar Abdulfata Sisi zai kai ziyarar aiki ta kwanaki biyu zuwa kasar Saudiya daga yau Lahadi.

  • An Hallaka Sojojin Saudiyya 12 A Yemen Bayan Harbo Wani Jirgin Yakinsu

    An Hallaka Sojojin Saudiyya 12 A Yemen Bayan Harbo Wani Jirgin Yakinsu

    Apr 19, 2017 06:46

    Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewar alal akalla sojojin Saudiyya 12 ne suka hallaka bayan da dakarun kasar Yemen suka harbo wani jirgin yakin Saudiyya mai saukar ungulu samfurin Black Hawk da ke kai hare-hare cikin kasar Yemen din.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS