Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

saudiyya

  • Sojojin Yemen Sun Kakkabo Jirgi Mai Saukar Angulu Na Sojojin Saudiyya

    Sojojin Yemen Sun Kakkabo Jirgi Mai Saukar Angulu Na Sojojin Saudiyya

    Apr 18, 2017 14:43

    A kalla Sojoji 13 ne su ka halaka saboda fadowar jirgin na Saudiyya a gundumar Ma'arib.

  • Dakarun Yemen Sun Hallaka Wasu Sojojin Wuce Gona Da Irin Saudiyya Su 4

    Dakarun Yemen Sun Hallaka Wasu Sojojin Wuce Gona Da Irin Saudiyya Su 4

    Apr 16, 2017 06:28

    Sojojin Yemen da dakarun sa kai da aka fi sani da dakarun 'yan Houthi sun sami nasarar hallaka wasu sojojin Saudiyya su 4 a wani hari da suka kai wani sansanin sojin Saudiyya din a yankin Jizan.

  • Dakarun Kasar Yamen Sun Yi Luguden Wuta Kan Sansanin Sojin Saudiyya

    Dakarun Kasar Yamen Sun Yi Luguden Wuta Kan Sansanin Sojin Saudiyya

    Apr 12, 2017 07:24

    Sojojin Yamen da dakarun sa- kai na kasar sun yi luguden wuta kan sansanin sojin Saudiyya da ke lardin Jizan na kasar ta Saudiyya.

  • Masar : Kotu Ta Ce A Baiwa Saudiyya Tsibirai

    Masar : Kotu Ta Ce A Baiwa Saudiyya Tsibirai

    Apr 03, 2017 06:29

    Wata kotu a Masar ta ce hukuncin kin mallakwa Saudiyya wasu tsibirai biyu dake a Bahar Maliya bai halasta ba.

  • Dakarun Houthi Na Kasar Yemen Sun Hallaka Wasu Sojojin Saudiyya Biyu A Kasar

    Dakarun Houthi Na Kasar Yemen Sun Hallaka Wasu Sojojin Saudiyya Biyu A Kasar

    Apr 02, 2017 00:24

    Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewar wani kwararren maharbi daga nesa na dakarun Ansarullah na kasar ya sami nasarar bingide wasu sojojin Saudiyya guda biyu har lahira a kasar a wani hari da suka kai cikin kasar Saudiyyan.

  • Amurka Ta Gargadi 'Yan Kasarta Kan Tafiya Kasar Saudiyya Saboda Barazanar Ta'addanci

    Amurka Ta Gargadi 'Yan Kasarta Kan Tafiya Kasar Saudiyya Saboda Barazanar Ta'addanci

    Mar 30, 2017 12:55

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta gargadi 'yan kasarta kan su nisanci gudanar da tafiye-tafiye zuwa kasar Saudiyya.

  • Majalsiar Shawara Ta Saudiyya Ta karyata Amincewa Da Bai wa Mata Izinin Tuka Mota.

    Majalsiar Shawara Ta Saudiyya Ta karyata Amincewa Da Bai wa Mata Izinin Tuka Mota.

    Mar 30, 2017 06:41

    Kakakin majalisar shawarar ta Saudiyya Muhammad al-mahnah, ya kore cewa sun fitar da bayani akan halartawa matan kasar tuka mota.

  • Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Fararen Hula 10 A Hare-Haren Da Suka Kai Kasar Yemen

    Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Fararen Hula 10 A Hare-Haren Da Suka Kai Kasar Yemen

    Mar 29, 2017 12:33

    Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewar mutane 10, kananan yara 8 da mata 2, sun rasa rayukansu kana wasu guda 4 kuma sun sami raunuka sakamakon wani hari da jiragen yakin Saudiyya suka kai lardin Sa'ada da ke arewa maso yammacin kasar Yemen din a yau Laraba.

  • Yemen: Zanga-zangar Zagayowar Shekaru Biyu Da Shelanta Yakin Saudiyya.

    Yemen: Zanga-zangar Zagayowar Shekaru Biyu Da Shelanta Yakin Saudiyya.

    Mar 26, 2017 08:10

    Dubban mutanen kasar Yemen sun yi zanga-zanga a birnin Sanaa a daidai lokacin da kasar ke cika shekaru biyu da fara harin Saudiyya a kasar.

  • Kamfanonin Inshora A Amurka Sun Bukaci Diyar Dala Biliyan 6 Daga Saudiyyah Kan Harin 11/9

    Kamfanonin Inshora A Amurka Sun Bukaci Diyar Dala Biliyan 6 Daga Saudiyyah Kan Harin 11/9

    Mar 25, 2017 02:16

    Wasu kamfanonin inshora a kasar Amurka, sun bukaci diyar dala biliyan daga Saudiyyah sakamakon asarar da suka yi biyo bayan kai harin 11 ga watan satumban 2001.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS