-
Makami Mai Linzami Ya Hallaka Sojin Saudiya
Mar 24, 2017 11:17Ma'aikatar cikin gidan Saudiyya ta sanar da cewa wani makami mai linzami da aka harbo tun daga Yemen ya hallawa wani sojin ta guda.
-
Gwamnatin Somaliya Ta Zargi Saudiyya Kan Kisan Gillan 'Yan Gudun Hijirar Kasar
Mar 20, 2017 07:13Gwmanatin kasar Somaliya ta zargin gwamnatin kasar Saudiyya da kisan gillan da aka yi wa wasu 'yan gudun hijirar kasar a Tekun Yemen lamarin da yayi sanadiyyar mutuwar alal akalla 'yan gudun hijira 42.
-
Hajj: Iran Za Ta Tura Alhazanta Hajjin Bana Ne Bayan Da Saudiyya Ta Amince Da Sharuddanta
Mar 19, 2017 07:46Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi karin haske dangane da batun aikewa da maniyya hajjin kasar a yayin aikin hajji mai zuwa bayan da a bara maniyyatan na Iran ba su sami damar halartar aikin hajjin ba.
-
Rundunar Sojin Yemen Ta Mayar Da Martani Da Makamin Ballastic A Kan Riyadh
Mar 19, 2017 03:09Sakamakon ci gaba da kaddamar da hare-hare ta sama da kasa da ruwa da sojojin Saudiyyah ke yi a kan kasar Yemen, sojojin kasar tare da dakarun sa kai na kabilun larabawan kasar sun mayar da martani ta hanyar harba makami mai linzami na ballastic a kan sansanin sojin Saudiyyah.
-
Saudiyyah Ta Ce Maniyyata Daga Iran Za Su Sauke Faralin Hajjin Bana
Mar 17, 2017 13:47Gwamnatin kasar Saudiyyah ta ce maniyyata daga kasar Iran za su halarci aikin da za a gudanar a wannan shekara.
-
An Soki Lamirin Kasashen Duniya Kan Sanya Ido A Kan Hare-Haren Saudiyya A Yemen
Mar 13, 2017 15:56Ministan harkokin nwajen gwamnatin ceton kasa a Yemen ya yi kakkausar suka dangane da yadda kasashen duniya suka zura idanu suna kallon kisan kiyashin da Saudiyyah take yi kan al'ummar kasar Yemen.
-
An Zargi Kasashen Turkiyya Da Qatar Da Ruruta Wutan Ayyukan Ta'addanci
Mar 13, 2017 07:27Wani dan Majalisar Dokokin Kasar Masar ya zargi kasashen Turkiyya da Qatar da hannu a ruruta wutan ayyukan ta'addanci a yankin gabas ta tsakiya tare da bayyana su a matsayin maha'inta.
-
Jiragen Yakin Saudiyyah Sun Kai Hari A Kan Kasuwar Garin Al-khunah Na Yemen
Mar 11, 2017 03:14Jiragen yakin kasar saudiyyah sun yi ruwan bama-bamai a kan kasuwar birnin Alkhunah da ke cikin gundumar Hudaidah na kasar Yemen, inda suka kashe fararen hula akalla 16 tare da jikkata wasu da dama.
-
Ana ci Gaba Da Samun Sabani Tsakanin Saudiyya Da Masar.
Mar 07, 2017 09:21Ministan harkokin wajen kasar Saudiyya ba zai halarci taro da takwarorinsa na Larabawa a birnin alkahira.
-
Al'ummar Yemen Sun Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zangar Allah Wadai Da Saudiyya
Mar 04, 2017 02:22Dubun dubatan mutanen kasar Yemen din suka fito kan titunan babban birnin kasar, wato Sana'a don gudanar da wata gagarumar zanga-zangar Allah wadai da kasar Saudiyya saboda ci gaba da hare-haren wuce gona da iri da take kai wa kasar.