-
Ko Me Ya Sa Matakin Trump Bai Shafi Saudiya Ba ?
Feb 01, 2017 02:32Tun bayan da Shugaba Donald Trump, ya sanya hannu kan dokar hana musulmin wasu kasashe bakwai shiga Amurka, Duniya ke ci gaba da sukan matsayinsa da nuna shakku da kuma alamun tambaya.
-
Gwamnatin Riyad ta tabbatar da harin da aka kaiwa Jirgin yakin ruwanta a kasar Yemen
Jan 31, 2017 02:17Majiyoyin labaran kasar Saudiya sun tabbatar da mutuwar Sojoji biyu sakamakon harin da mayakan Hutsi sun kai kan Jirgin yakin ruwan kasar a Yemen
-
Saudiyya Ta Yi Alla-wadai Da Gine-gine Isra'ila A Yankin Falasdinu
Jan 30, 2017 12:57Gwamnatin Saudiyya ta yi alla-wadai da gine-gine yahudawan mamaya na Isra'ila a yankin Falasdinu.
-
Yemen: Yankin Sa'ada Yana Cikin Mummunan Hali.
Jan 27, 2017 03:01Kungiyoyin Kare Hakkin Bil'adama Sun Sanar da cewa; Yankin Sa'adah ya rasa muhimman ginshikan bukatun rayuwa, saboda hare-haren Saudiyya.
-
Sojojin Yemen Sun Harbo Wani Jirgin Yakin Sojojin Hayan Saudiyya
Jan 25, 2017 14:50Sojojin Yemen tare da dakarun kungiyar Ansarullah sun sami nasarar harbo wani jirgin yakin Saudiyya da kawayenta samfurin Apachie a lardin Ta'iz da ke kudu maso yammacin kasar Yemen din.
-
Amurka Zata Sayarwa Saudia Da Kuwait Makamai Masu Kimar Dalar Amurka Billion Guda
Jan 24, 2017 02:53Ma'aikatar tsaron kasar Amurka Pentagon ta bayyana cewa gwamnatin kasar ta amince da sayarwa kasashen saudia da Kuwai makmai wadanda kimarsu ya kai dalar Amurka billion guda
-
Sojojin Yemen Sun Hallaka Wasu Sojojin Wuce Gona da Iri Na Saudiyya
Jan 18, 2017 14:01Alal akalla sojojin Saudiyya biyu ne suka hallaka sakamakon harin daukar fansa da sojojin kasar Yemen suka kai kan wani sansanin sojin Saudiyya da ke lardin Jizan da ke kudancin kasar ta Saudiyya.
-
Kotun Koli A Masar Tayi Watsi Da Baiwa Saudiyya Tsibirai
Jan 16, 2017 11:53Kotun kolin gudanarwa a Masar tayi watsi da matakin gwamnatin Abdul fatah Al'Sisi na mallakawa masarautar Saudiyya wasu tsibiran kasar guda biyu.
-
UNICEF: Kananan Yara 1,400 Suka Mutu Sakamakon Hare-Haren Saudiyya A Yemen
Jan 12, 2017 02:01Asusun tallafawa yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya bayyana cewar kimanin kananan yara 1400 ne suka rasa rayukansu sakamakon hare-haren wuce gona da Iran da kasar Saudiyya take kai wa kasar Yemen.
-
Masar Ta Fara Sayen Man Fetur Din Iraki Maimakon Na Saudiyya
Jan 11, 2017 15:42Daga lokacin da Saudiyya ta shigar da siyasa cikin sayar wa Da Masar man fetur, ta maye gurbinta da kasar Iraki.