Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

saudiyya

  • Unicef Ta yi Gargadi Akan Ci gaba Da Kai Hare-haren Da Saudiyya Ta ke yi A Kasar Yemen.

    Unicef Ta yi Gargadi Akan Ci gaba Da Kai Hare-haren Da Saudiyya Ta ke yi A Kasar Yemen.

    Jan 11, 2017 15:41

    Asusun Kare knanan yara na majalisar dinkin duniya ( Unicef) ya ce; yakin da saudiyya ta ke yi a kasar Yemen ya ci rayukan yara 1400.

  • Iran :  Taimakon Da Saudiyya Ta Ke Baiwa Ta'addanci Ne Ya Haddasa Hargitsi A Gabas ta Tsakiya.

    Iran : Taimakon Da Saudiyya Ta Ke Baiwa Ta'addanci Ne Ya Haddasa Hargitsi A Gabas ta Tsakiya.

    Jan 07, 2017 15:41

    Kakakin Ma'aikatar harkokin Wajen Iran Bahram Qasimi Ya ce; Wajibi ne a sauyawa Saudiyya hali domin maslahar zaman lafiyar duniya.

  • Iran Ta Karyata Cewa Saudiyyah Ta Bukaci Su Zauna Kan Batun Hajji Mai Zuwa

    Iran Ta Karyata Cewa Saudiyyah Ta Bukaci Su Zauna Kan Batun Hajji Mai Zuwa

    Jan 02, 2017 10:22

    Shugaban hukumar alhazai ta kasar Iran Hamid Muhammadi ya karyata batun cewa Saudiyyah ta aike da wasika ga ma'aikatarsa domin gayyatarsu zuwa tattaunawa kan aikin hajji mai zuwa.

  • Jami'an Tsaro A Saudia Suna Tsare Da Kama Mutane Ukku Tare Da Zargin Satar Wani Malamin Shia A Qatif

    Jami'an Tsaro A Saudia Suna Tsare Da Kama Mutane Ukku Tare Da Zargin Satar Wani Malamin Shia A Qatif

    Jan 01, 2017 11:47

    Majiyar sharia a kasar saudia ta bayyana cewa tana tsare da mutane ukku wadanda ake zargi da satar wani malamin addinin dan mazhabar shia kuma alkalin wata kotu a yankin a cikin watan Decemban da ya gabata.

  • Saudiyya : An Zartas da Hukuncin Kisa Kan Mutane 153 A Shekara 2016

    Saudiyya : An Zartas da Hukuncin Kisa Kan Mutane 153 A Shekara 2016

    Jan 01, 2017 02:26

    Wasu alkaluma da kanfanin dillancin labaren faransa na AFP ya nakalto daga wata sanarwa , hukumomi a Saudiyya sun nuna cewa mutum 153 ne aka zartas masu da hukuncin kisa a cikin shekara 2016 da mukayi ban kwana da ita a kasar Saudiyya.

  • Saudiyyah Ta Ce Tana Son Tattaunawa Da Iran Kan Batun Hajjin Shekara Mai Zuwa

    Saudiyyah Ta Ce Tana Son Tattaunawa Da Iran Kan Batun Hajjin Shekara Mai Zuwa

    Dec 31, 2016 17:57

    Ministan ma’aikatar kula da harkokin aikin hajji a Saudiyya ya ce ya aike da goron gayyata ga bangaren Iran a tattauna dangane da aikin hajjin shekara mai zuwa.

  • Gwamnatin Kasar Masar Ta Tabbatar Sayarwa Saudia Tsibiran Kasar Guda Biyu

    Gwamnatin Kasar Masar Ta Tabbatar Sayarwa Saudia Tsibiran Kasar Guda Biyu

    Dec 30, 2016 01:10

    Gwamnatin kasar Masar a jiya Alhamis ta tabbatar da sayarwa kasar Saudia tsibiran kasar guda biyu da suke a cikin Bahru Malia

  • Jaridar The Guardian Ta Birtaniya: Saudiyyah Da Birtaniya Ne Ke Da Alhakin Kisan Al'ummar Yemen

    Jaridar The Guardian Ta Birtaniya: Saudiyyah Da Birtaniya Ne Ke Da Alhakin Kisan Al'ummar Yemen

    Dec 23, 2016 14:32

    Jaridar The Guardian da ake bugawa a kasar Birtaniya, ta buga wani rahoto da ta harhada dangane da da yakin da Saudiyya take kaddamarwa a kan al'ummar kasar Yemen a fitowarta ta jiya Alhamis.

  • Dakarun tsaron Yemen sun mayar da martani kan Dakarun tsaron Saudiya

    Dakarun tsaron Yemen sun mayar da martani kan Dakarun tsaron Saudiya

    Dec 18, 2016 14:49

    Akalla Sojojin saudiya biyu ne suka hallaka a wani harin mayar da martani da Dakarun tsaron Yemen gami da na sa kai suka kai a arewacin kasar

  • Harin jiragen yakin Saudiya a yammacin kasar Yemen

    Harin jiragen yakin Saudiya a yammacin kasar Yemen

    Dec 16, 2016 02:59

    Jiragen yakin kawancen Saudiya sun kai hari jihar Hadida dake yammacin kasar Yemen

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS