-
Saudiya Tana Tsare Da Wani Jami'an Sojan Kasar Turkiya Kan Zargin Hannu A Yunkurin Juyin Mulki
Jul 18, 2016 13:35Ana tsare da wani babban jami'an sojojin kasar Turkiya a Saudiya kan zargin hannu a juyin mulki
-
Wani Rahoton Kasar Amurka Ya Bayyana Cewa Mai Yuwa Kasar Saudia Tana Da Hannu A Harin 11/9
Jul 16, 2016 03:12Mai yuwa gwamnatin saudia tana da hannu a harin 11/9/2001
-
Adel Jubair: Dole Ne Mu Kakkabe Hannun Assad Daga Duk Wata Gwamnati Da Za A Kafa A Syria
Jul 14, 2016 23:57Ministan harkokin wajen masarautar Saudiyya Adel Jubair ya sake nanata kamalan da aka saba ji daga bakinsa dangane da makomar shugaba Bashar Assad na Syria a siyasance, inda ya ce za su kakkabe hannun Assad daga duk wata gwamnatin rikon kwarya da za a kafa a nan gaba a Syria.
-
Saudiyya : Za'a Yi Shari'a Kan Batun Faduwar Kugiya Kan Harami A Makka
Jul 13, 2016 06:35A Saudiyya nan bada dadewa ba, ma'aikatar shari'a kasar zatayi shari'a kan batun kugiya nan data burma kan harami a Makka ta kuma hadasa mutuwar mutane sama da 100 da kuma raunana wasu kimanin 400 a watan Satumban bara.
-
Kungiyar Hamas Da Sauran Kungiyoyin Palastinawa Sun Mayar Wa Saudiyya Da Martani
Jul 11, 2016 11:53Kungiyar Hamas tare da sauran kungiyoyin palastinawa sun mayarwa Saudiyya da martani dangane da siffanta su da 'yan ta'adda da tsohon shugaban hukumar leken asirin kasar ya yi.
-
Tsohon Shugaban Hukumar Leken Asiria Na Kasar Saudia Ya Halarci Taron Yan Ta'adda Ta MKO
Jul 10, 2016 15:01Yerima Turki Al-Faisal ya halarci taron MIKO na shekara shekara
-
Yamen: Hare-haren Saudiyya
Jul 08, 2016 14:29Jiragen Yakin Saudiyya na ci gaba da kai hare-hare a kasar Yamen.
-
Kame 'yan ta'adda 19 Da Suke Da Hannu A Hare-Haren Da Aka Kai Kasar Saudiyya
Jul 08, 2016 03:50Ma'aikatar harkokin wajen kasar Saudiyya ta sanar da kame 'yan ta'adda 19 da suke da hannu a hare-haren baya-bayan nan da aka kai a cikin kasar musamman harin kunan bakin wake a harabar Masallacin fiyayyen halitta Manzon Allah Muhammadu dan Abdullahi {s.a.w}.
-
Iran Ta Yi Allawadai Da Kakkausar Murya Kan Harin Ta'addanci A Masallacin Manzo (SAW)
Jul 04, 2016 23:01Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta fitar da bayani na yin Allawadai da kakkausar murya dangane da hare-haren da aka kai jiya a kasar Saudiyya da hakan ya hada da masallacin manzon Allah (SAW)
-
An Kai Hari Kusa Da Karamin Ofishin Jakadancin Amurka A Jeddah
Jul 04, 2016 00:31Rahotanni daga Saudiyya na cewa wani dan kunar bakin wake ya tarwatsa kan sa cikin mota a kusa da karamin ofishin jakadancin Amurka na Jeddah.