Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

saudiyya

  • Yemen: Jiragen Ruwan Saudiyya Na Jigilar Man Fetur Sun Dakatar Da Zirga-zirga

    Yemen: Jiragen Ruwan Saudiyya Na Jigilar Man Fetur Sun Dakatar Da Zirga-zirga

    Jul 26, 2018 02:24

    Ministan makamashi na Saudiyya Khalid al-Falih ne ya sanar da dakatar da zirga-zirgar jiragen daukar man fetur din

  • Jiragen Saman Yakin Saudiyya Sun Kashe Fararen Hula A Lardin Hudaidah Na Kasar Yamen

    Jiragen Saman Yakin Saudiyya Sun Kashe Fararen Hula A Lardin Hudaidah Na Kasar Yamen

    Jul 17, 2018 14:34

    A ci gaba da luguden wuta da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suke yi a lardin Hudaudah da ke yammacin kasar Yamen sun yi sanadiyyar mutuwar fararen hula akalla 7 a yau Talata.

  • Kungiyoyin Fararen Hula A Kenya Sun Yi Suka Kan Ci Zarafin 'Yan Kasar A Saudiyya

    Kungiyoyin Fararen Hula A Kenya Sun Yi Suka Kan Ci Zarafin 'Yan Kasar A Saudiyya

    Jul 15, 2018 14:43

    Kungiyoyin fararen hula a Kenya sun bukaci mahukuntan kasar da su dauki matakin bin kadin 'yan kasar ta Kenya da suke gudanar da ayyuka a kasar Saudiyya sakamakon bullar labarin yadda ake cin zarafinsu.

  • Saudiyya Ta Fara Kara Yawan Danyen Man Fetur Da Take Haka Don Biyan Bukatar Amurka

    Saudiyya Ta Fara Kara Yawan Danyen Man Fetur Da Take Haka Don Biyan Bukatar Amurka

    Jul 13, 2018 02:01

    Gwamnatin kasar Saudiyya ta fara kara yawan man da take haka a ko wace rana don amsa kiran shigaban kasar Amurka Donalp na ta yi hakan a shirinsa na dakatar da sayan danyen man fetur na kasar na da watan Nuwamban na wannan shekara.

  • Faransa Ta Sayarwa Da Kawancen Saudiya Makamai Na  Kimanin Dala Biliyan 4.

    Faransa Ta Sayarwa Da Kawancen Saudiya Makamai Na Kimanin Dala Biliyan 4.

    Jul 04, 2018 07:22

    Rahotani dake fitowa daga gwamnatin Faransa na nuni da cewa a farko watani shida na wannan shekara, Paris ta sayar da makamai na dala bilyan uku da miliyan 920 ga wasu kasashen Larabawa na yankin gabas ta tsakiya.

  • Za Mu Wargaza Shirin Amurka Na Hana Mu Sayar Da Man Fetur Ketare_Iran

    Za Mu Wargaza Shirin Amurka Na Hana Mu Sayar Da Man Fetur Ketare_Iran

    Jul 01, 2018 13:17

    Jamhuriya Musulinci ta Iran ta ce za ta wargaza makircin Amurka, na hana ta sayar da man fetur dinta a kasuwannin duniya.

  • Iran Ta Gargadi Saudiyya Kan Kara Yawan Man Fetur

    Iran Ta Gargadi Saudiyya Kan Kara Yawan Man Fetur

    Jun 29, 2018 12:26

    Teheran, ta gargadi mahukuntan Riyad, akan yunkurin kara yawan man fetur din da Saudiyyar ke hako wa.

  • Kungiyar Limaman Juma'a A Tunusiya Ta Bukaci Al'ummar Kasar Su Dakatar Da Zuwa Aikin Hajjin Bana

    Kungiyar Limaman Juma'a A Tunusiya Ta Bukaci Al'ummar Kasar Su Dakatar Da Zuwa Aikin Hajjin Bana

    Jun 22, 2018 01:59

    Kungiyar limaman Juma'ar Tunusiya ta zargi mahukuntan Saudiyya da yin amfani da kudaden da suke samu a lokacin aikin hajji wajen daukan matakan wuce gona da iri kan al'ummun kasashen musulmi.

  • Yunkurin MDD, Na Farfado Da Tattauwar Sulhu A Yemen

    Yunkurin MDD, Na Farfado Da Tattauwar Sulhu A Yemen

    Jun 19, 2018 01:31

    Yunkurin na Majalisar Dinkin Duniya, na ganin ta farfado da tattaunawar sulhu tsakanin masu rikici a Yemen, na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci gaba da gwabza fada a birnin Hodaida wanda ya kunshi tashar ruwa a yammacin kasar ta Yemen.

  • Sojojin Yemen Sun Tabbatar Da Ci Gaba Da Rike Madafun Ikon Garin Hudaydah

    Sojojin Yemen Sun Tabbatar Da Ci Gaba Da Rike Madafun Ikon Garin Hudaydah

    Jun 19, 2018 01:21

    Mai magana da yawun sojojin kasar Yemen, Sharaf Luqman, ya bayyana cewar sojojin hadin gwiwan kasashen da suke yakar kasar Yemen karkashin jagorancin Saudiyya sun gaza wajen kwato sojojinsu da aka ritsa da su a garin Hudaydah duk kuwa da ci gaba da munanan hare-hren da suke ci gaba da kai wa gari ta sama.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS