-
Jami'an Tsaron Senegal Sun Hallaka Dalibin Jami'a
May 16, 2018 05:42Taho mu gama tsakanin dali'an jami'a da jami'an tsaron kasar Senegal ya yi sanadiyar mutuwar dalibi guda tare kuma da jikkata mutane 20 na daban.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Samun Karancin Abinci A Yankin Sahel
May 04, 2018 19:03Kungiyoyin bada agaji na majalisar dinkin duniya da wasu masu zaman kansu sun yi gargadi kan yiyuwan samun karancin abinci a yankin Sahel idan har daminar bana bata yi kyau ba.
-
Senegal : 'Yan Sanda Sun Yi Amfani Da Karfi Wajen Tarwatsa Masu Zanga-Zanga
Apr 19, 2018 18:03'Yan sanda sun yi amfani da karfi wajen tarwatsa daruruwan masu zanga-zanga a birnin Dakar, babban birnin kasar Senegal wadanda suka fito don nuna rashin amincewarsu da kokarin da 'yan majalisar kasar suke yi na yin sauyi ga kundin tsarin zabe na kasar.
-
Kotu Ta Yanke Hukuncin Daurin Shekaru 15 Kan Wani Da Ake Zarkinsa Da Ta'ddanci A Sanegal
Apr 10, 2018 11:05Kotu a kasar Senegal ta yanke hukuncin daurin shekaru 15 a kidan kaso kan ga wani dan kasar mai dauke da takardar zama dan kasar Faransa bayan da ta same shi da lafin alaka da kungiyoyin 'yan ta'adda.
-
Ziyarar Ministan Harkokin Wajen Iran A Senegal
Apr 10, 2018 06:42Ministan harkokin harkokin waje na Jamhuriya Musulinci ta Iran, Muhammad Jawad Zarif, ya isa a birnin Dakar na kasar Senegal, a wani yunkuri na kara karfafa alakar dake tsakanin kasashen biyu.
-
Kotu A Senegal Ta Zartar Da Hukuncin Daurin Shekaru 15 Kan Wani Dan Ta'adda A Kasar
Apr 09, 2018 19:00Wata kotu a kasar Senegal ta zartar da hukuncin dauri na tsawon shekaru 15 a gidan kurkuku kan wani dan kasar da ke da takardar dan kasa a Faransa bayan samunsa da laifin shiga kungiyar ta'addanci.
-
Senegal : Lauyoyin Khalifa Sall Sun Daukaka Kara
Mar 31, 2018 10:37A Senegal, lauyoyin magajin birnin Dakar, Khalifa Sall, sun sanar da cewa zasu daukaka kara kan hukuncin da kotun birnin ta yanke masa na shekaru biyar a gidan yari da kuma tarar miliyan biyar.
-
Senegal: Mutane Da Dama Sun Rasu A Faduwar Wani Jirgin Sama Mai Saukar Angulu Na Soja
Mar 16, 2018 06:21Kamfanin Dillancin labarin Waj na kasar Aljeriya da ya ba da labarin ya kara da cewa; Mutane 20 suka rasa rayukansu da kuma jikkata sanadiyyar hatsarin
-
Senegal: An Hana 'Yan Adawa Yin Gangami Akan Demokradiyya
Mar 10, 2018 19:03'Yan sandan kasar ta Senegal sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye wajen tarwatsa mutanen da suka amsa kiran jam'iyyun hamayya na yin Zanga-zanga.
-
An Cafke Jagororin 'Yan Adawa Biyu A Senegal
Mar 09, 2018 15:00'Yan sanda a birnin Dakar na Senegal na tsare da wasu jagororin 'yan adawa biyu, a yayin wata zanga-zanga da hukumomin kasar suka haramta.