-
An Kashe Sojin Senegal Guda A Kudancin Kasar
Mar 06, 2018 06:28Dakarun tsaron kasar Senegal sun sanar da kashe jami'insu guda a yankin Casamance na kudancin kasar
-
Senegal : Kotu Ta Bukaci Daurin Shekaru 7 Ga Magajin Birnin Dakar
Feb 17, 2018 14:49Wata kotu a birnin Dakar na kasar Senegal, ta bukaci daurin shekaru bakwai a gidan kaso ga magajin babban birnin Dakar, Khalifa Sall.
-
Yan Tawayen Senegal Sun Gargadi Sojojin Kasar Kan Farmakin Da Suke Kaiwa Kan Yankunansu
Jan 29, 2018 11:48Wani daga cikin shuwagabannin yan tawayen Senegal ya gargadi sojojin kasar kan keta yarjejeniyer zaman lafiya da suka kulla da su.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Bindige Mutane 13 A Kudancin Kasar Senegal
Jan 07, 2018 11:12Wasu 'yan bindiga dadi sun bindige alal akalla mutane 13 a wani hari da suka kai garin Ziguinchor da ke kudancin kasar Senegal
-
Majalisar Dokokin Senegal Ta Cire Rigar Kariya Ga Wani Dan Majalisar Kasar Domin Hukuntashi
Nov 26, 2017 07:41Majalisar Dokokin Senegal ta kada kuri'ar amincewa da cire rigar kariya ga Khalifa Sall tsohon magajin garin birnin Dakar fadar mulkin kasar da yake matsayin dan majalisar a halin yanzu domin fuskantar shari'a.
-
Senegal Ta Tabbatar Da Muhimmancin Tabbatar Da Tsaro A Nahiyar Afirka
Nov 13, 2017 18:55Shugaban kasar ta Senegal Macky Sall ne ya jaddada wajabcin aiki domin tabbatar da tsaro a cikin kasashen Afirka.
-
Amurka Ta Gargadi 'Yan Kasarta Da Suke Cikin Kasar Senegal Da Su Yi Taka- Tsantsan
Oct 20, 2017 06:38Ofishin jakadancin Amurka da ke kasar Senegal ya bukaci 'yan kasar Amurka da suke cikin kasar Senegal da su yi taka- tsantsan sakamakon barazanar ta'addanci da suke fuskanta.
-
Senegal: A. Wade Ya Yi Murabus Daga Majalisar Dokoki
Sep 11, 2017 11:09Tsohon shugaban kasar Senegal Abdulay Wade ya sanar da yin murabus dinsa daga mukamin dan majalisar dokokin kasar.
-
Firaministan Senegal Ya Mika Murabus Din Gwamnatinsa
Sep 05, 2017 16:39Fira ministan kasar Senegal, Mahammad Boun Abdallah Dionne, ya mika takardar murabus din gwamnatinsa ga shugaban kasar Macky Sall.
-
Senegal Zata Mayar Da Jakadanta Zuwa Birnin Doha Na Qatar
Aug 22, 2017 06:33Gwamnatin kasar Senegal zata maida jakadanta zuwa birnin Doha na kasar Qatar bayan ta kirashi zuwa gida don shwaratawa a dai dai lokacinda kasar ta fara samun matsala da mokontanta.