-
Palasdinawa Hudu Ne Suka Yi Shahada Sakamakon Harin Wuce Gona Da Iri Kan Zirin Gaza
Aug 10, 2018 12:24Ma'aikatar lafiya a Palasdinu ta sanar da cewa: Palasdinawa 4 ne suka yi shahada yayin da wasu adadi mai yawa suka jikkata sakamakon hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan yankin Zirin Gaza.
-
Wani Matashin Bapalastine Yayi Shahada A Kudancin Zirin Gaza
Jul 28, 2018 12:51A Ci gaba da zanga-zangar neman dawo da hakki, wani matashin Bapalastine ya yi shahada sanadiyar mumunar rauni da ya samu a jiya Juma'a
-
Jami'an Tsaron Iran Biyu Sun Yi Shahada A Yankin Kudu Maso Gabashin Kasar
Jul 19, 2018 19:07Majiyar tsaron Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kan iyakar kasar guda biyu sun yi shahada a yankin Korin da ke garin Zahedan a shiyar kudu maso gabashin kasar.
-
Wani Matashin Palasdine Ya Yi Shahada A Gabashin Yankin Zirin Gaza Na Palasdinu
Jun 18, 2018 19:10Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun bude wuta kan tawagar Palasdinawa a shiyar gabashin yankin Zirin Gaza lamarin da ya janyo shahadar bapalasdine guda.
-
Jami'in Tsaron Kan Iyakar Kasar Iran Ya Yi Shahada A Gumurzu Da Masu Fataucin Muggan Kwayoyi
Jun 12, 2018 12:25Dauki ba dadi tsakanin jami'an tsaron kan iyakar kasar Iran da wasu gungun 'yan bindiga masu fataucin muggan kwayoyi ya yi sanadiyyar shahadar jami'in tsaron Iran guda.
-
Wani Bapalastine Ya Yi Shahada A Hanun Sojojin Haramtacciyar K.Isra'ila
May 26, 2018 11:08Ma'aikatar kiyon lafiyar Palastinu ta sanar da shahadar wani Bapalastine a yayin zanga-zangar Dawo Da Hakki.
-
Palastinawa Biyu Sun Yi Shahada A Gabashin Khan Yunus
May 06, 2018 19:10Jami'an tsaron HK Isra'ila sun buda wuta kan wani gungun matasan Palastinawa a yankin kan iyaka da gabashin Khan Yunus, lamarin da ya yi sanadiyar shahadar biyu daga cikinsu.
-
Ana Ci Gaba Da Yin Allawadai Da Kisan Gillar Da Saudiyya Ta Yi Wa Sammad
Apr 24, 2018 19:14Ana ci gaba da yin Allwadai da kisan gillar da kawancen Saudiyya da Amurka suka yi wa shugaban majalisar koli ta siyasa a kasar Yeman Saleh Sammad.
-
Wani Bafalasdine Ya Yi Shahada A Yankin Gabashin Birnin Qudus
Apr 09, 2018 18:54Wani bafalasdine da ya samu raunuka sakamakon harbinsa da bindiga da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi a gabashin birnin Qudus ya yi shahada.
-
Bapalasdine Na Biyu Ya Yi Shahada A Cikin Sa'oi 24
Feb 07, 2018 12:28Da safiyar yau laraba ne sojojin Sahayoniya su ka harbe wani matashin Bapalasdine a arewacin al-Khalil da ke yammacin kogin jordan.