-
Palasdinu: Wani Matashin Bapalasdine Ya Yi Shahada A Yammacin Kogin Jordan
Jan 30, 2018 19:00Ma'aikatar lafiya ta Palasdinu ce ta sanar da shahadar Haitham Abu Na'im dan shekaur 16 bayan da 'yan sahayoniya suka harbe shi.
-
Palasdinu: Bapalasdine Guda Ya Yi Shahada A Yammacin Kogin Jordan
Jan 18, 2018 07:39Majiyar labarun Palasdinu ta ce Bapalasdinan ya yi shahada ne sanadiyyar harin da sojojin Sahayoniya suka kai wa garin Jenin a jiya Laraba da dare.
-
Wani Bapalasdine Ya Yi Shahada A Garin Ramallah Da Ke Gabar Yammacin Kogin Jordan
Jan 03, 2018 19:26Wani matashin bapalasdine ya yi shahada bayan fama da raunuka da ya yi sakamakon harin wuce gona da iri da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai yankin gabar yammacin Jordan na Palasdinu.
-
Sojojin Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Kashe Wani Matashin Bapalasdine
Dec 30, 2017 12:13Wani matashin bapalasdine da ya samu raunuka sakamakon jikkata shi da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi ta hanyar harbinsa da bindiga, a safiyar yau Asabar ya yi shahada.
-
Palasdinu: Wani Matashi Guda Ya Yi Shahada A Gabacin Yankin Gaza
Dec 24, 2017 18:51Ma'aikata kiwon lafiya ta Palasdinu ta sanar da shahadar Muhammad Sami Dahduh sanadiyyar harbin da 'yan sahayoniya suka yi masa
-
Jami'an Tsaron Kan Iyaka Na Kasar Iran 8 Ne Suka Yi Shahada A Fafatawa Da Yan Ta'adda A Yammacin Kasar
Nov 04, 2017 06:29Majiyar ofishin gwamnan lardin Azarbaijan ta yamma a kasar Iran ta bada sanarwan shahadar jami'an tsaron kan iyakar kasar 8 a jiya Juma'a a fafatawar da suka shiga da yan ta'addan a kan iyakar kasar da kasar Turkiya.
-
Iran : An Yi Jana'izar Shahid Hujaji
Sep 28, 2017 11:18A yau ne dubun dubatan mutanen garin Najafabad da ke nan Iran ne suka gudanar da jana'izar Shahid Muhsin Hujaji, daya daga cikin dakarun kasar Iran da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh suka kama da yanka shi a kasar Siriya, inda aka bisne shi da garin haihuwarsa na Najafabad.
-
Al'ummar Tunisia Sun Yi Allawadai Da Keta Alfarmar Masallacin Quds
Jul 23, 2017 13:11An gudanar da gagarumar zanga-zanga a kasar Tunsia domin nuna goyon baya ga al'ummar palastinu da kuma masallacin Aqsa.
-
A Daren Yau Ne Ake Juyayen Shahadar Imam Sadik (a) LimamiNa 6 Daga Limaman Shia
Jul 19, 2017 19:23Musulman kasar Iran sun fara zaman makokin shahadar Imam Sadik (a) shugaban mazhabar shia Imamiya a daren yau a ko ina a duk fadin kasar.
-
Palasdinu: Bapalasdine Daya ya yi Shahada A yammacin Kogin Jordan
Jul 10, 2017 19:10Sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun harbe bapalasdinan ne a gare Taqawwu'u da ke gabacin Bethlehem