Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sheikh zakzaky

  • Najeriya : Kotu Ta Bada Umarnin Likitocin Sheikh Zakzaky, Su Duba Shi

    Najeriya : Kotu Ta Bada Umarnin Likitocin Sheikh Zakzaky, Su Duba Shi

    Jan 22, 2019 17:34

    Wata kotu a birnin Kaduna dake tarayya Najeriya, ta bada umarnin likitocin jagoran harkar musulinci ta IMN, cewa da Sheih Ibrahim Zakzaky dasu duba lafiyarshi.

  • Najeriya: A Yau Sheikh Ibrahim Zakzaky Ya Cika Kwanaki 1000 A Tsare

    Najeriya: A Yau Sheikh Ibrahim Zakzaky Ya Cika Kwanaki 1000 A Tsare

    Sep 07, 2018 19:05

    A yau ne jagoran Harkar Muslunci a Najeriya ya cika kwanaki 1000 a tsare a hannun jam'ain hukumar tsaro ta kasa DSS.

  • Gwamnati Ta Gurfanar Da Sheikh Zakzaky A Gaban Kotu A Kaduna

    Gwamnati Ta Gurfanar Da Sheikh Zakzaky A Gaban Kotu A Kaduna

    May 15, 2018 16:47

    Gwamnatin Nijeriya ta gurfanar da shugaban Harkar Musulunci a Nijeriya (Islamic Movement) Sheikh Ibrahim El-Zakzaky tare da mai dakinsa malama Zeenatu Ibrahim a gaban babbar kotun jihar Kaduna cikin matsanancin tsaro.

  • 'Yan Sanda Sun Kama Masu Zanga-Zangar Sako Sheikh Zakzaky 115

    'Yan Sanda Sun Kama Masu Zanga-Zangar Sako Sheikh Zakzaky 115

    Apr 17, 2018 05:03

    Rundunar 'yan sandan babban birnin tarayyar Nijeriya, Abuja, sun sanar da cewa suna tsare da 'yan kungiyar harkar Musulunci a Nijeriya (IMN) su 115 sakamakon dirar mikiyar da suka yi musu jiya Litinin da nufin tarwatsa jerin gwanon da suke ci gaba da yi a birnin Abujan don bukatar a sako musu shugabansu Sheikh Ibrahim El-Zakzaky da gwamnatin take ci gaba da tsare shi.

  • Sheikh El-Zakzaky Ya Gana Da Manema Labarai A Karon Farko

    Sheikh El-Zakzaky Ya Gana Da Manema Labarai A Karon Farko

    Jan 13, 2018 15:57

    Rahotanni daga Nijeriya sun bayyana cewar shugaban kungiyar Harkar Musulunci a kasar Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ya gana da manema labarai karon farko tun bayan da aka kama shi shekaru biyu da suka gabata inda ya bayyana cewar yana nan a raye kuma lafiyar lau inji kafafen watsa labaran.

  • Kotu Ta Sake Yin Zama A Kan Karar Da Sheikh Zakzaky Ya Shigar

    Kotu Ta Sake Yin Zama A Kan Karar Da Sheikh Zakzaky Ya Shigar

    Jun 15, 2017 19:29

    A yau ne kotun da ke sauraren karar da shekh Ibrahim Zakzaky ya shigar a kan rundunar sojin Najeriya da kuma babban hafsan hafsoshin sojin kasar ta sake gudanar da zamanta a Kaduna.

  • Harkar Muslunci A Najeriya Ta Bukaci A Saki Sheikh Ibrahim Zakzaky

    Harkar Muslunci A Najeriya Ta Bukaci A Saki Sheikh Ibrahim Zakzaky

    Jul 26, 2016 06:46

    Harkar muslunci a Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayyar Najeriya da saki Sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi ba tare da tuhumarsa da wani laifi ba.

  • Kungiyar Amnesty International Ta Zargi Sojojin Nijeriya Da Tafka Ta'asa A Rikicin Zaria

    Kungiyar Amnesty International Ta Zargi Sojojin Nijeriya Da Tafka Ta'asa A Rikicin Zaria

    Apr 22, 2016 12:21

    Kungiyar kare hakkokin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta zargi rundunar sojin Najeriya da yin rufa-rufa game da kisan kiyashin da suka yi wa 'yan kungiyar Harkar Musulmi ta mabiya tafarkin Shi'a a kasar a shekarar da ta gabata.

  • Zanga-zangar neman sakin Sheikh El-zakzaky A Afirka Ta kudu

    Zanga-zangar neman sakin Sheikh El-zakzaky A Afirka Ta kudu

    Jan 30, 2016 17:24

    Mutanen Kasar Afirka Ta Kudu Sun gudanar da Zanga-zangar neman sakin shugaban harkar musulunci na Najeriya Sheikh Yakubu Ibrahim el-zakzaky.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS