Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

shugaban kasar Gambiya

  • An Gayyaci Tsohon Shugaban Gambiya Da Ya Zo Ya Ba Da Shaida A Gaban Kwamitin Bincike

    An Gayyaci Tsohon Shugaban Gambiya Da Ya Zo Ya Ba Da Shaida A Gaban Kwamitin Bincike

    Jun 02, 2018 05:31

    Kwamitin binciken da gwamnatin kasar Gambiya ta kafa don binciken kadarorin da tsohon shugaban kasar Yahya Jammeh ya mallaka ya gayyace shi tare da iyalansa da wasu na kurkusa da shi da su bayyana a gaban kwamitin don amsa tambayoyi da kuma neman karin bayani.

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Duniya Ta Taimakawa Gwamnatin Gambia

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Duniya Ta Taimakawa Gwamnatin Gambia

    Jul 18, 2017 12:02

    Wakilin Majalisar Dinkin Duniya a yammacin Afirka Muhammad Bin Chambas ya bukaci kasashen duniya su ka taimakawa gwamnatin kasar Gambiya

  • Shugaban Kasar Gambia Ya Kasa Nada Mataimakansa Bayan Kwanaki 100 Kan Kujerar Iko

    Shugaban Kasar Gambia Ya Kasa Nada Mataimakansa Bayan Kwanaki 100 Kan Kujerar Iko

    May 28, 2017 05:14

    Shugaban kasar Gambia Adama Barow ya kasa nada mataimakinsa da kuma wasu mukaman gwamnati da dama bayan kwanaki fiye da 100 kan kujerar shugabancin kasar.

  • Gwamnatin Gambiya Ta Kwace Dukiyar Tsohon Shugaban Kasar Yahya Jammeh

    Gwamnatin Gambiya Ta Kwace Dukiyar Tsohon Shugaban Kasar Yahya Jammeh

    May 23, 2017 05:52

    Gwamnatin kasar Gambiya ta kwace wasu kadarori da aka ce na tsohon shugaban kasar Yahya Jammeh ne da suka hada da wasu asusun ajiya na banki guda 86 da kuma wasu kadarori kimanin 131 a ci gaba da binciken da ake yi dangane da dukiyar tsohon shugaban.

  • Gambiya: An kame Tsohon Shugaban Hukumar Leken Asiri Na Kasa.

    Gambiya: An kame Tsohon Shugaban Hukumar Leken Asiri Na Kasa.

    Feb 22, 2017 06:15

    Majiyar tsaro a Gambiya ta ce a jiya talata an kame shugaban hukumar leken asiri na kasa a zamanin Yahya Jammeh.

  • Gambiya: Manzon Musamman Na Majalisar Dinkin Duniya Ya Isa Birnin Banjul.

    Gambiya: Manzon Musamman Na Majalisar Dinkin Duniya Ya Isa Birnin Banjul.

    Jan 27, 2017 06:29

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Aike Manzonta Zuwa Kasar Gambiya

  • Shugabannin ECOWAS Ba Su Amince Da Ba Wa Jammeh Kariya Ba

    Shugabannin ECOWAS Ba Su Amince Da Ba Wa Jammeh Kariya Ba

    Jan 23, 2017 11:09

    Ministan harkokin wajen kasar Senegal Mankeur Ndiaye ya bayyana cewar shugabannin kungiyar tattalin arzikin kasashen Yamamcin Afirka (ECOWAS) ba su amince da batun ba wa tsohon shugaban kasar Gambiya, Yahya Jammeh kariya ba.

  • A Yau Ne Ake Sa Ran Yahya Jammeh Zai Bar Kasar Gambiya

    A Yau Ne Ake Sa Ran Yahya Jammeh Zai Bar Kasar Gambiya

    Jan 21, 2017 11:52

    A wani lokaci a yau ne ake sa ran tsohon shugaban kasar Gambiya Yahya Jammeh zai bar birnin Banjul, babban birnin kasar ta Gambiya tare da shugaban kasar Guinea Alpha Conde don fara gudun hijira a wajen kasar bayan da ya amince zai sauka daga mulkin kasar.

  • Majalisar Kasar Gambiya Ta Tsawaita Wa'adin Mulkin Yahya Jammeh

    Majalisar Kasar Gambiya Ta Tsawaita Wa'adin Mulkin Yahya Jammeh

    Jan 18, 2017 17:32

    Majalisar dokokin kasar Gambiya ta fitar da wani kuduri na tsawaita wa'adin mulkin shugaban kasar Yahya Jammeh har na tsawon watanni uku da zai fara daga yau Laraba 18 ga watan Janairun nan da muke ciki.

  • Kungiyar AU Ta Ce Daga 19 Janairu Ba Za Ta Sake Daukar Jammeh A Matsayin Shugaban Gambiya Ba

    Kungiyar AU Ta Ce Daga 19 Janairu Ba Za Ta Sake Daukar Jammeh A Matsayin Shugaban Gambiya Ba

    Jan 14, 2017 18:13

    Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta sanar da cewa daga ranar 19 ga watan Janairun nan da muke ciki ba za ta sake daukar shugaba Yahya Jammeh a matsayin shugaban kasar Gambiya ba don kuwa a wannan ranar ce wa'adin mulkinsa zai kare.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS