Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

siriya

  • Syria: Masu Bincike Na Hukumar Hana Yaduwar Makamai Masu Guba Sun Shiga Douma

    Syria: Masu Bincike Na Hukumar Hana Yaduwar Makamai Masu Guba Sun Shiga Douma

    Apr 18, 2018 02:12

    Jami'an hukumar hana yaduwar makamai masu guba ta kasa da kasa sun shiga yankin Douma da ke gabashin yankin Ghouta a kasar Syria, domin gudanar da bincike kan zargin yin amfani da makamai masu guba.

  • Harin Sojin Birtaniya Kan Kasar Syria Ya Bar Baya Da Kura

    Harin Sojin Birtaniya Kan Kasar Syria Ya Bar Baya Da Kura

    Apr 18, 2018 02:11

    Firayi minista ta kasar Birtaniya Theresa May na fuskantar kakkausar suka a majalisar dokokin kasar sakamakon yin gaban kanta da ta yi wajen bin sahun Amurka, domin kai wa kasar Syria harin soji ba tare da tuntubar majalisar dokokin kasar ba.

  • Murtaniya Ta Yi Allawadai Da Harin Sojan Da Aka Kai Wa Kasar Syria

    Murtaniya Ta Yi Allawadai Da Harin Sojan Da Aka Kai Wa Kasar Syria

    Apr 17, 2018 08:42

    Jam'iyyar Social Democratic ta kasar Murtaniya ta fiyar da sanarwa da a ciki ta bayyana kin amincewarta da harin sojan da kasashen turai bisa jagorancin Amurka su ka kai wa Syria

  • Sojojin Siriya Sun Dakile Harin Da Aka Kai Wasu Filayen Jiragen Sama 2 Da Makamai Masu Linzami

    Sojojin Siriya Sun Dakile Harin Da Aka Kai Wasu Filayen Jiragen Sama 2 Da Makamai Masu Linzami

    Apr 17, 2018 00:33

    Sojojin kasar Siriya sun sami nasarar dakile wasu hare-hare da makamai masu linzami da aka kai sansanin sojojin saman kasar na Shayrat da ke lardin Homs da kuma filin jirgin saman soji na Dumair da ke birnin Damaskus a daren jiya Litinin.

  • Macron Da May Sun Fuskanci Fushin 'Yan Majalisun Kasashensu Kan Harin Siriya

    Macron Da May Sun Fuskanci Fushin 'Yan Majalisun Kasashensu Kan Harin Siriya

    Apr 17, 2018 00:32

    'Yan majalisun kasashen Faransa da Birtaniyya sun tutsiye da kuma nuna fushinsu ga Emmanuel Macro, shugaban kasar Faransan da kuma Theresa May, firayi ministan Birtaniyyan sakamakon harin da suka kai kasar Siriya ba tare da izinin MDD ko kuma alal akalla izinin majalisun kasashen na su ba.

  • OPCW Na Taro Kan Zargin Amfani Da Makami Mai Guda A Siriya

    OPCW Na Taro Kan Zargin Amfani Da Makami Mai Guda A Siriya

    Apr 16, 2018 01:53

    A wani lokaci a yau Litini ne, hukumar da ke kula da hana bazuwar makamai masu guba (OPCW), za ta yi taro kan zargin amfani da makami mai guda a yankin Duma na kasar Siriya.

  • Nasrallah: Harin Wuce Gona Da Iri Kan Siriya Ya Gaza Cimma Ko Guda Daga Cikin Manufofinsa

    Nasrallah: Harin Wuce Gona Da Iri Kan Siriya Ya Gaza Cimma Ko Guda Daga Cikin Manufofinsa

    Apr 15, 2018 12:53

    Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon, Sayyid Hasan Nasrallah, ya jinjinawa namijin kokarin da sojojin Siriya suka nuna wajen mayar da martani ga harin wuce gona da irin Amurka da kawayenta kan Siriya yana mai cewar harin ya gaza wajen cimma manufofin da ake son cimmawa don biyan bukatun 'Isra'ila' da wasu kasashen larabawan yankin.

  • Assad: Harin Bangarori Uku Kan Siriya Zalunci Da Wuce Gona Da Iri Ne

    Assad: Harin Bangarori Uku Kan Siriya Zalunci Da Wuce Gona Da Iri Ne

    Apr 15, 2018 12:53

    Shugaban kasar Siriya, Bashar al-Assad, ya bayyana cewar harin da Amurka ta jagoranta kan kasar Siriya wani wuce gona da iri ne da kuma zalunci ne a fili kan wata 'yantacciyar kasar yana mai jaddda cewar kasar Siriya ba ta da masana'antar kera makamai masu guba.

  • Aljeriya: An Fake Da Karya Wajen Kai Wa Syria Hari

    Aljeriya: An Fake Da Karya Wajen Kai Wa Syria Hari

    Apr 15, 2018 06:36

    Wani Masanin harkokin tsaro na kasar Aljeriya ya bayyana cewa; An Kirkiri babbar karya ne ta makamai masu guba domin kai wa Syria hari

  • Kasashen Yankin Laten Amurka Sun Yi Allahwadai Da Hare-Haren Amurka, Faransa Da Britania A Kan Kasar Syria

    Kasashen Yankin Laten Amurka Sun Yi Allahwadai Da Hare-Haren Amurka, Faransa Da Britania A Kan Kasar Syria

    Apr 15, 2018 02:06

    Kasashen Laten Amurka da dama sun nuna damuwarsu da hare-haren wuce gona da iri wadanda kasashen Amurka, Faransa da Britania suka kaiwa kasar Sirya a safiyar jiya Asabar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS