-
Iran: An Shiga Rana Ta Uku A Atisayin Sa Sojojin Ruwa Suke Gudanarwa
Feb 25, 2019 11:38An shiga rana ta uku a atisayin da rundunar sojin ruwa ta kasar Iran ke gudanarwa a cikin tekun Fasha da tekun Oman har zuwa tekun India.
-
Jagora: Iran Ba Ta Shirin Fara Yaki Da Wata Kasa, Amma Za Ta Kare Kanta
Nov 28, 2018 13:59Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran ba ta neman fara yaki da duk wata kasa, to amma wajibi ne sojojin Iran su kara irin karfin da suke da shi don jan kunnen duk wani mai shirin wuce gona da iri kan kasar ta Iran.
-
Dakarun Tsaron Ruwan Yemen Sun Kai Hari Kan Jirgin Ruwan Yakin Saudiya
Sep 01, 2018 14:28A Wannan asabar, dakarun tsaron ruwan yemen sun kai farmaki kan wani wani jirgin ruwan yaki na saudiya a kudancin kasar.
-
Rundunar Sojin Ruwan Masar Ta Karbi Wani Jirgin Ruwan Yaki Kirar Faransa
Sep 23, 2017 08:18Rundunar sojojin ruwa ta kasar ta karbi wani jirgin ruwan yaki na zamani kirar kasar faransa mai suna Gowin-1
-
An Dakatar Da Jiragen Ruwan Dakon Man Fetir Biyu a Tripoli
Apr 29, 2017 01:16Dakarun Ruwan Kasar Libiya Sun Samu Nasarar dakatar da wasu jiragen ruwa masu safarar Danyen Man fetir da ake sacewa na kasar a yammacin birnin Tripoli.
-
Sojin Ruwan Nijeriya Sun Kaddamar Da Wasu Jiragen Ruwa Na Yaki Da Suka Kera
Aug 18, 2016 01:03Rundunar sojin ruwan Nijeriya ta kaddamar da wasu jiragen ruwan yaki guda 39 da kuma wasu motocin soji 45, wadanda 30 daga cikin jiragen a Nijeriya din aka kera su a kokarin da gwamnatin kasar take yi na fada da manyan laifuffuka a wasu bangarori na kasar.