-
Somaliya Ta Kori Wani Babban Jami'in MDD
Jan 02, 2019 08:46Gwamnatin Somaliya ta umurci wakilin majalisar dinkin duniya a kasar da ya fice daga kasar, bisa zarginsa da shishigi a cikin al'amuran kasar.
-
Somaliya Ta Kori Wakilin Majalisar Dinkin Duniya
Jan 02, 2019 07:06Ma'aikatar harkokin wajen kasar ta Somaliya ta bayyana wakilin majalisar Dinkin Duniya a kasar, Nicholas Haysom da cewa mutum ne da ba a maraba da shi a kasar.
-
Adadin Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu Sakamakon Harin Mogadishu Ya Haura Zuwa 20
Dec 24, 2018 09:29Rundunar 'yan santan kasar Somalia ta sanar da cewa adadin mutanen ad suka rasa rayukansu sakamakon harin birnin Mogadishu ya haura zuwa 20.
-
Somaliya : Tagwayen Hare-hare Sun Kashe Mutum 7
Dec 22, 2018 15:10Rahotanni daga Somaliya na nuna da cewa akalla mutum bakwai ne suka mutu a wasu tagwayen hare-haren bam da aka dana a mota a kusa da fadar shugaban kasar dake Mogadisho.
-
"Yan Majalisar Kasar Somaliya Na Son Tsige Shugaban Kasa
Dec 11, 2018 06:51Kamfanin Dillancin Labarun Anatoli na kasar Turkiya ya ba da labarin cewa; "Yan Majalisar 92 sun gabatar wa da kakakin majalisar Muhammad Musrsil Abdurrahman, bukatar ganin an tsige shugagan kasa Muhammad Abdullahi Farmaju
-
Al'Shebab Ta Kashe Manyan Sojojin Somaliya Biyu
Dec 07, 2018 03:22Kungiyar Al'shebab ta dauki alhakin kai wani harin nakiya da ya yi sanadin mutuwar wasu sojojin Somaliya bakwai, ciki har da manyan sojoji guda biyu.
-
An Kai Harin Ta'addanci A Babban Birnin Kasar Somaliya
Nov 27, 2018 06:51"Yan sandan kasar ta Somaliya ne su ka sanar da mutuwar mutane da dama sanadiyyar harin ta'addancin da aka kai a babban birnin kasar Magadishu
-
Somaliya : Mutane 41 Suka Mutu A Harin Mogadisho
Nov 11, 2018 05:37A Somaliya, adadin mutanen da suka rasa rayukansu a harin da kungiyar Al'shabab ta dauki alhakin kai wa a Mogadisho babban birnin kasar ya 41, a cewar 'yan sanda kasar.
-
Adadin Mutanan Da Suka Rasa Rayukansu A Harin Ta'addancin Somaliya Ya Haura Zuwa 20
Nov 10, 2018 05:52Akalla mutane 20 suka mutu yayinda da wasu sama da 40 suka jikkata bayan tashin wasu bama-bamai da aka sanya cikin motoci a birnin Mogadisho na kasar Somaliya, yau juma’a.
-
Akalla Mutane 4 Sun rasa Rayukansu A Wani Harin Bam A Somalia
Nov 05, 2018 06:19Mutane 4 ne aka tabbatar da cewa sun rasa rayukansu sakamakon wani harin bam da aka kai a birnin Magadishou na kasar Somalia.