-
Kasar Somaliya Na Fuskantar Barazanar Cutar Kwalara
Nov 03, 2018 12:27Hukumar lafiya ta duniya ta ce yankuna da dama na kasar Somaliya suna fuskantar barazanar yaduwar cutar kwalara
-
Wasu 'Yan Bindiga Dadi Sun Kashe Wani Dan Jarida A Kasar Somaliya
Oct 28, 2018 19:22Wasu gungun 'yan ta'adda sun aiwatar da kisan gilla kan wani dan jarida a gefen birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya.
-
Mutane 51 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Rikicin Da Ya Barke A Kasar Somaliya
Oct 24, 2018 11:12Majiyoyin gwamnatin kasar Somaliya sun ba da labarin mutuwar mutane 51 sakamakon barkewar wani rikici a wasu yankuna na arewacin kasar Somaliya.
-
Sojojin Kenya Zasu Ci Gaba Da Kasancewa A Somaliya
Oct 15, 2018 12:18Shugaban kasar Kenya ya sanar da cewa: Sojojin kasarsa zasu ci gaba da aikin wanzar da zaman lafiya a Somaliya har zuwa lokacin da za a samu kwanciyar hankali a kasar.
-
A Karon Farko Cikin Shekaru Fiye Da 40 Jirgin Ethiopia Ya Sauka A Somalia
Oct 14, 2018 07:34Kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na kasar Habasha ya sanar da maida harkokin zirga-zirgar jiragensa a birnin Magadishou na kasar Somalia.
-
Kungiyar Al-Shabab Ta Kashe Mutane 5 Kan Zargin Ayyukan Leken Asiri A Somaliya
Oct 10, 2018 18:46Kungiyar ta'addanci ta Al-Shabab da ke kasar Somaliya ta zartar da hukuncin kisa kan wasu mutane biyar bayan ta zarge su da gudanar da ayyukan leken asiri kan kungiyar.
-
Wasu Tagwayen Motoci Shake Da Bama-Bamai Sun Tarwatse A Magadushu
Sep 23, 2018 06:44Wasu tagwayen motoci shake da bama-bamai sun tarwatse a birnin Magadushu fadar milkin kasar Somaliya, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutum guda tare da jikkata wasu biyu na daban.
-
An Kama Sojojin Da Suka Halbe 'Yar Shekara 9 A Somaliya
Sep 21, 2018 06:34Jami'an 'yan sanda sun sanar da kama wasu sojoji hudu a Somaliya bayan da aka harbe wata 'yar shekara tara a babban birnin kasar Mogadishu.
-
Rikici Ya Salwanta Rayukan Mutum 16 A Kudancin Somaliya
Sep 19, 2018 12:45Wani rikici tsakanin mayakan sa kai da mayakan kungiyar Ashabab ya salwanta rayukan mutum 16 a kudancin Somaliya
-
Amurka Ta Fara Kai Farmaki Kan Kungiyar Ashabab A Somaliya
Sep 14, 2018 13:00Rundunar sojojin kasar Amurka ta sanar da samun nasarar kashe wasu mayakan kungiyar Al-shabaab yayin musayar wuta tsakanin dakarunta da Sojojin Somaliya da kuma mayakan 'yan ta'addan.