-
Jami'an Tsaron Somaliya Sun Kame Wasu 'Yan Ta'addan Kungiyar Al-Shabab Ta Kasar
Sep 12, 2018 07:08Rundunar tsaron Somaliya ta sanar da kame wasu 'yan ta'addan kungiyar Al-Shabab ta kasar guda hudu a gefen birnin Mogadishu fadar mulkin kasar.
-
Somaliya: An Kai Harin Kunar Bakin Wake Akan Wani Ginin Gwamnati
Sep 10, 2018 12:43'Yan sandan Somaliya sun sanar a yau Litinin cewa wata mota mai makare da bama-bamai tare da matukinta sun kai harin kunar bakin wake a wata cibiyar gwamnati a birnin Magadishu
-
'Yan Kungiyar Al-Shabab Ta Somaliya Sun Kashe Mutane Shida A Sassan Birnin Mogadishu
Sep 05, 2018 18:56Rundunar 'yan sandan Somaliya ta sanar da cewa: Mayakan kungiyar ta'addanci ta Al-Shabab ta kasar sun kaddamar da harin wuce gona da iri a birnin Mogadishu fadar mulkin kasar da ya yi sanadiyyar mutuwar sojojin gwamnati hudu.
-
Harin Kunar Bakin Wake Ya Hallaka Mutane 6 A Birnin Magadushu.
Sep 03, 2018 11:18Wani Dan kunar bakin wake ya tayar da Bam din dake jikinsa a kusa da wata ma'aikatar Gwamnatin dake Magadushu babban birnin kasar Somaliya lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 6 da kuma jikkata wasu 12 na daban.
-
Bom Ya Tashi A Babban Birnin Kasar Somaliya Magadishu
Sep 02, 2018 11:04A kalla mutane 3 ne su ka mutu sanadiyyar tashin bom din a birnin Magadishu
-
Somalia: Mutane Uku Suka Rasa Rayukansu Sanadiyar Fashewar Bam A Magadishu
Aug 05, 2018 18:58Majiyoyin labarai daga birnin Magadishu na kasar Somalia sun bayyana cewa mutane uku ne suka rasa rayukansu sanadiyyar tashin bom a kudancin birnin a yau Lahadi.
-
Somalia: Jami'an Tsaro Sun Kai Wa Mataimakin Ministan Harkokin Waje Farmaki
Aug 04, 2018 19:09Jami'an 'yan sandan kasar Somalia sun kaddamar da farmaki a kan babban ginin ma'aikatar harkokin wajen kasar da ke cikin birnin Magadishou fadar mulkin kasar, inda suka yi awon gaba da mataimakin ministan harkokin wajen kasar.
-
Somalia Da Eritrea Zasu Maido Da Huldar Diflomasiyya Tsakaninsu
Jul 30, 2018 14:34Kasashen Eritrea da Somaliya sun cimma wata yarjejeniya yau Litini, ta mayar da huldar diflomatsiyya a tsakaninsu, da kuma tura jakadu a manyan biranen kasashen.
-
Rundunar Sojin Somaliya Ta Karyata Da'awar 'Yan Ta'adda Kungiyar Al-Shabab Ta Kasar
Jul 25, 2018 19:30Rundunar sojin Somaliya ta sanar da cewa: Babu gaskiya a da'awar cewa mayakan kungiyar Al-Shahab ta kasar sun kwace iko da barikin sojin Somaliya da ke shiyar kudancin kasar.
-
An Hallaka 'Yan Ta'addar Al-Shabab 87 A Kudancin Somaliya
Jul 24, 2018 19:15Gwamnatin Somaliya ta sanar da hallaka mayakan Al-Shabab 87 yayin arangama da jami'an tsaro a kudancin kasar.