-
Kungiyar Al-Shabab Ta Somaliya Ta Mamaye Wani Yankin Puntland Mai Ci Kwarya-Kwaryar Gashin Kai
Jul 21, 2018 12:12Kungiyar ta'ddanci ta Al-Shabab ta Somaliya ta mamaye wani yanki mai muhimmanci a Puntland mai cin kwarya-kwaryar gashin kai a kasar ta Somaliya.
-
Wasu 'Yan Ta'adda Sun Yi Yunkurin Kai Hari Fadar Shugaban Kasar Somaliya
Jul 14, 2018 18:56Wasu motoci biyu sun tarwatse a kusa da fadar shugaban kasar Somaliya a kokarin da wasu gungun 'yan ta'adda suka yi na kai hari kan fadar shugaban kasar a yau Asabar.
-
Somaliya : Harin Al'Shebab Ya Kashe Mutum 5 A Ma'aikatar Tsaro
Jul 07, 2018 15:59'Yan sanda a Somaiya sun ce mutum biyar ne suka rasa rayukansu awasu jerin hare hare da kungiyar Al'shebab ta kai a ma'aikatar tsaro kasar dake Mogadisho babban birnin kasar.
-
Tarayyar Turai Ta Sake Gargadi Akan Tsoma Bakin Saudiyya A Kasar Somaliya
Jul 06, 2018 12:59Majalisar tarayyar turai ta bukaci ganin kasashen Saudiyya da Hadaddiyar Daular larabawa da su kaucewa hargitsa zaman lafiya a kasar Somaliya
-
Tashin Bam A Babban Birnin Somaliya
Jul 03, 2018 18:10Majiyar kasar Somaliya ta sanar da tashin Bom a Magadushu babban birnin kasar, lamarin da ya yi sanadiyar jikkatar mutane bakwai.
-
Sojojin Kasar Somaliya Sun Hallaka 'Yan Ta'addan Kungiyar Al-Shabab Su 7
Jun 26, 2018 11:11Sojojin kasar Somaliya sun ba da labarin cewa a wani gumurzu da suka yi da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Al-Shabab a kudancin kasar, sun sami nasarar hallaka 7 daga cikin 'yan ta'addan.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Yi Gargadi Kan Hatsarin Fari A Kasar Somaliya
Jun 09, 2018 06:31Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan hatsarin ci gaba da habakar matsalar fari a kasar Somaliya.
-
Kungiyar Ta'addanci Ta Al-Shabab Ta Kashe Sojan Amurka Guda A Kasar Somaliya
Jun 09, 2018 06:26Ma'aikatar tsaron kasar Amurka ta Pentagon ta sanar da halakar sojan Amurka guda a kasar Somaliya.
-
Mayakan Al-Shabab Sun Kashe Yan Majalisar Dokokin Somalia 2
Jun 06, 2018 19:09Mayakan kungiyar alshabab a kasar Somalia sun kashe yan majalisar dokokin kasar guda biyu a wani harin da suka kai masu a wajen birnin Magadishi babban birnin kasar.
-
Amurka Ta Hallaka Mayakan Al-Shabab 27 A Somaliya
Jun 05, 2018 15:59Rundunar sojin Amurka ta ce harin da dakarunta na musammam suka kai ta sama, ya hallaka mayakan al-Shabab 27 a arewacin Somaliya.