-
Bullar Masifar Cutar Kwalara Ta Lashe Rayukan Mutane Masu Yawa A Kasar Somaliya
Mar 05, 2017 06:59Fira ministan kasar Somaliya ya bada labarin cewa: Bullar cutar kwalara a wasu yankunan kasar ta lashe rayukan mutane masu yawa.
-
Cutar korala ta hallaka Mutane da dama a kasar Somaliya
Mar 04, 2017 17:43Firaministan kasar Somaliya ya sanar da billar wata annoba da ta yi sanadiyar mutane da dama a kasar
-
Kungiyar AU Ta Bayyana Shirinta Na Yin Aiki Da Taimakekkeniya Da Sabuwar Gwamnatin Somaliya
Mar 03, 2017 18:20Kungiyar tarayyar Afrika ta bayyana shirinta na gudanar da ayyuka da taimakekkeniya da sabuwar gwamnatin Somaliya da nufin karfafa matakan zaman lafiya da tsaro a kasar.
-
Gwamnatin Somaliya Ta Sanar Da Cewa: Kasar Tana Fuskantar Mummunar Matsalar Fari
Mar 01, 2017 06:55Sabon shugaban kasar Somaliya ya bayyana cewa: Kasarsa tana fuskantar mummunar matsalar fari, don haka ya jaddada yin kira ga kungiyoyin kasa da kasa da su hanzarta kawo dauki.
-
Wani Dan Kunan Bakin Wake Ya Tarwatsa Motarsa A Wajen Bincike Motoci A Birnin Magadisho Na Somaliya
Feb 27, 2017 16:50Wani dan kunan bakin wake da ya makare motarsa da bama-bamai ya tarwatse kansa a wani wajen binciken ababan hawa a gefen birnin Magadisho fadar mulkin kasar Somaliya tare da jikkata sojoji hudu a yau Litinin.
-
Sabon Shugaban Somaliya Ya Kirayi Al-Shabab Da Su Mika Wuya Don Karshensu Ya Zo
Feb 22, 2017 17:57Sabon shugaban kasar Somaliya, Mohamed Abdullahi Mohamed, ya kirayi 'yan kungiyar ta'addancin kasar ta Al-Shabab da su mika yana mai musu alkawarin rayuwa mai kyau idan suka yi hakan, kamar yadda ya sha alwashin kawo karshen kungiyoyi masu dauke da makami a kasar.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Kasar Somaliya
Feb 21, 2017 06:51Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kasar Somaliya Michael Keating ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai wata kasuwa da ke birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya a ranar Lahadin da ta gabata.
-
MDD tayi alawadai kan harin ta'addancin da aka kai Somaliya
Feb 20, 2017 12:01Manzon musaman na MDD a Kasar Somaliya yayi alawadai kan harin ta'addancin da aka kai wata kasuwa a birnin Magadushu fadar milkin kasar Somaliya.
-
An Tabbatar Da Mutuwar 18 A Harin Ta'addancin Birnin Mogadishun Somaliya
Feb 20, 2017 06:23Rahotanni daga kasar Somaliya sun tabbatar da cewa adadin mutanen da suka mutu a wani harin ta'addanci da aka kai birnin Mogadishu, babban birnin kasar a jiya Lahadi sun kai mutane 18 kan wasu sama da 25 kuma sun sami raunuka.
-
Tashin Bom A Birnin Mogadishu Na Kasar Somaliya Ya Lashe Rayukan Mutane Masu Yawa
Feb 19, 2017 15:11Tashin bom a tsakiyar kasuwa a birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya ya lashe rayukan mutane fiye da 20 tare da jikkata wani adadi mai yawa a yau Lahadi.