-
Kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana fatanta na gyaruwar Al'amura a kasar Somaliya
Feb 15, 2017 17:55Kungiyar Tarayyar Afirka ta bukaci sabuwar Gwamnatin Somaliya da ta gudanar da gyara a tsarin Ma'aikatun kasar tare kuma da kawo sauki a rayuwar Al'umma.
-
An yawa da Zaben kasar Somaliya
Feb 10, 2017 15:58MDD da wasu Kasashe sun yi maraba da sakamakon zaben Shugaban kasar Somaliya
-
Somaliya: Za A yi Zaben Shugaban Kasa A Yau Laraba
Feb 08, 2017 06:34Bayan Jinkiri na wasu lokuta za a yi zaben shugaban kasar Somaliya a yau laraba da 'yan takara 22 su ke gogayya da juna.
-
'Yan Al Shabab Sun Kashe Wasu Mutane Da Suke Zargi Da Leken Asiri Wa Amurka
Feb 06, 2017 17:31Kungiyar ta'addancin nan ta Al Shabab ta kasar Somaliya ta fille kan wasu mutane hudu a bainar jama'a da take zargi da gudanar da ayyukan leken asiri don amfanin gwamnatin kasar Somaliyan, kasar Amurka da kuma kasar Kenya.
-
Mayakan Kungiyar Al-shabab Sun Kaddamar Da Hare-Hare A Kudancin Somalia
Feb 01, 2017 12:04Kungiyar 'yan ta'addan takfiriyyah ta Al-shabab ta kaddamar da hare-hare a kan wani sansanin sojin kasar Somalia da ke kudancin kasar, inda suka kashe akalla mutane biyu.
-
Matsalar Kudi Tana Barazana Ga Ci Gaban Ayyukan Kungiyar Tarayyar Afrika
Jan 28, 2017 11:46Mataimakin shugabar kungiyar Tarayyar Afrika ya bayyana cewa: Matsalar karancin kudade na barazana ga ci gaba da gudanar da ayyukan kungiyar a fagen aiwatar da ayyukan dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na kungiyar.
-
Rundunar Sojin Kenya Ta Ce Ta Dakile Harin Kungiyar Al-shabab
Jan 27, 2017 17:34Rundunar sojin kasar Kenya ta sanar da cewa ta dakile wani harin kwantan bauna da mayakan kungiyar 'yan ta'aadda na Al-shabab suka kaddamar a a safiyar yau a kan wani barikin sojoji da ke yankin Kulbiyow a kudancin kasar.
-
An Samu Karin Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Harin Ta'addancin Kasar Somaliya
Jan 26, 2017 10:27Yawan mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon harin ta'addancin da aka kai kusa da wani otel da ke birnin Mogadisho fadar mulkin kasar Somaliya ya karu zuwa mutane 32.
-
Mutane 28 Sun Mutu A Wani Harin Ta'addanci Da Aka Kai Somaliya
Jan 25, 2017 18:20Rahotanni daga kasar Somaliya sun bayyana cewa alal mutane 28 sun mutu kana wasu kusan 50 kuma sun sami raunuka bayan wata mota dauke da bam da kuma wasu 'yan bindigia sun kai hari a wani otal a birnin Mogadishu babban birnin kasar Somaliya.
-
Tashin Bom A Birnin Mogadisho Na Kasar Somaliya Ya Lashe Rayukan Mutane Masu Yawa
Jan 25, 2017 10:41Majiyar rundunar 'yan sanda a Somaliya ta sanar da cewa: Tashin wani bom a birnin Magadisho fadar mulkin kasar ya lashe rayukan mutane masu yawa.