Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Somaliya

  • An kashe wani babban jami'in tsaro a Somaliya

    An kashe wani babban jami'in tsaro a Somaliya

    Nov 25, 2016 05:52

    Wani babban jami'in tsaron Somaliya ya rasa ransa yayin da wasu uku na daban suka jikkata sanadiyar wani harin Bam a birnin Magadushu

  • Priministan Kasar Somalia Ya Sami Nasarar Sulhunta Yankuna Biyu Masu Rikici A Gabacin Kasar

    Priministan Kasar Somalia Ya Sami Nasarar Sulhunta Yankuna Biyu Masu Rikici A Gabacin Kasar

    Nov 20, 2016 15:56

    Priministan kasar Somalia ya ce ya sami nasarar sasanta tsakanin yankunan biyu masu fada da juna a arewa maso gabacin kasar bayan da fada ta sake barkewa tsakaninsu makonni biyu da suka gabata.

  • Jami'an Sojin Kasar Ethiopia 3 Sun Rasa Rayukansu A Somalia

    Jami'an Sojin Kasar Ethiopia 3 Sun Rasa Rayukansu A Somalia

    Nov 20, 2016 05:47

    Sojojin kasar Ethiopia 3 ne suka rasa rayukansu sakamakon wani bam da aka kai a yammacin jiya a kusa da birnin Kismayo da ke kudancin kasar Somalia.

  • Somaliya: Sojoji Sun yantar da wani yanki da ke hannun al-shabab.

    Somaliya: Sojoji Sun yantar da wani yanki da ke hannun al-shabab.

    Nov 17, 2016 18:12

    An kori al-shabab daga wani yanki da ke hannunsu.

  • Somaliya: Sojoji Sun yantar da wani yanki da ke hannun al-shabab.

    Somaliya: Sojoji Sun yantar da wani yanki da ke hannun al-shabab.

    Nov 16, 2016 07:02

    An kori al-shabab daga wani yanki da ke hannunsu.

  • Jaddadawar Kungiyar Tarayyar Afirka Kan Wajibcin Fada Da Kungiyar Boko Haram

    Jaddadawar Kungiyar Tarayyar Afirka Kan Wajibcin Fada Da Kungiyar Boko Haram

    Nov 14, 2016 05:53

    A shirin da ake yi na fada da ayyukan ta'addanci a nahiyar Afirka, kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta sanar da goyon bayanta ga dakarun hadin gwiwa na kasashen Yammacin Afirka a kokarin da suke yi na fada da kuma kawo karshen ayyukan ta'addancin kungiyar nan ta Boko Haram.

  • Fiye Da Mutane 20 Sun Rasa Rayukansu A Wani Harin Alshabab A Magadishou

    Fiye Da Mutane 20 Sun Rasa Rayukansu A Wani Harin Alshabab A Magadishou

    Nov 10, 2016 15:27

    Rahotanni daga kasar Somalia sun ce akalla mutane 22 ne suka rasa rayukansu sakamakon wani hari da mayakan kungiyar 'yan ta'adda ta Alshabab suka kai a birnin magadishou fadar mulkin kasar Somalia a yau.

  • Har Yanzun Akwai Barazanar Yan Fashin Kan Teku Yan Kasar Somalia

    Har Yanzun Akwai Barazanar Yan Fashin Kan Teku Yan Kasar Somalia

    Nov 08, 2016 17:37

    Majiyar jami'an tsaro na cikin ruwa ta bayyana cewa akwai barzanar barayin ruwa zasu sace jiragen ruwa masu safara tsakanin tekun Aden da kuma Tekun Arabia hanyar kai kawon jiragen ruwa tsakanin Turai da Asia.

  • Kungiyar Tarayyar Afirka ta dauki kudirin kawo karshen kungiyar Ashabab a Somaliya

    Kungiyar Tarayyar Afirka ta dauki kudirin kawo karshen kungiyar Ashabab a Somaliya

    Nov 07, 2016 11:05

    Ofishin Dakarun wanzar da zaman lafiya na kungiyar Tarayyar Afirka (Amison) dake kasar Somaliya ya tabbatar da cewa za ta karya lagon kungiyar Ashabab a kasar baki daya.

  •  Al'Shabab Babbar Barazana Ce Ga Somaliya

    Al'Shabab Babbar Barazana Ce Ga Somaliya

    Nov 05, 2016 18:12

    MDD ta fitar da wani rahoto wanda a cikinsa ta bayyana cewa kungiyar Al'shabbab na ci gaba da kasancewa babbar barazana ga kasar Somaliya, cin hanci da kuma rashin kwarewar sajojin kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS