Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Somaliya

  • Cimma Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Yankin Galkayo Na Kasar Somaliya

    Cimma Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Yankin Galkayo Na Kasar Somaliya

    Nov 05, 2016 06:50

    Shugaban kasar Somaliya da wakilin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kasar sun bayyana jin dadinsu kan yarjejeniyar dakatar da bude wuta da aka cimma a yankin Galkayo tsakanin al'ummun lardunan Galmudug da na Puntland.

  • An hallka mayakan Alshabab 10 a Somaliya

    An hallka mayakan Alshabab 10 a Somaliya

    Oct 29, 2016 05:49

    A wani sumame da Dakarun hadin gwiwa na kasar Somaliya da na kungiyar tarayar Afirka suka kai wa mayakan Ashabab a kudancin kasar sun samu nasarar hallaka 10 daga cikin su.

  • Wata Kungiyar Yan Ta'adda Mai Dangantaka Da Daesh Ta Mamaye Wani Gari A Somalia

    Wata Kungiyar Yan Ta'adda Mai Dangantaka Da Daesh Ta Mamaye Wani Gari A Somalia

    Oct 26, 2016 16:36

    Wata Majiyar Jami'an gwamnatin kasar Somalia ta bayyana a yau Laraba kan cewa wata kungiyar yan ta'adda wacce take goyon bayan Daesh ta mamaye garin Qandala na bakin ruwa daga arewa maso gabacin kasar a yau Laraba.

  • Harin Ta'addanci A Somaliya Ya ci Rayuka Da Dama A Somaliya.

    Harin Ta'addanci A Somaliya Ya ci Rayuka Da Dama A Somaliya.

    Oct 26, 2016 06:27

    al-Shaban Sun Kai Hari a Sansanin Rundunar Tarayyar Afirka

  • Akalla Mutane 12 Sun Mutu A Wani Harin Al-Shabab A Kasar Kenya

    Akalla Mutane 12 Sun Mutu A Wani Harin Al-Shabab A Kasar Kenya

    Oct 25, 2016 19:20

    Rahotanni daga kasar Kenya sun bayyana cewar alal akalla mutane 12 sun mutu kana wasu kuma sun sami raunuka sakamakon wani hari da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Al-Shabab suka kai wani hotel a arewa masu gabashin kasar Kenya.

  • Mayakan Kungiyar Al-Shabab Sun Mamaye Wani Garin Mai Muhimmanci A Somaliya

    Mayakan Kungiyar Al-Shabab Sun Mamaye Wani Garin Mai Muhimmanci A Somaliya

    Oct 23, 2016 15:26

    Mayakan kungiyar ta'addanci ta Al-Shabab na kasar Somaliya sun mamaye wani gari mai muhimmanci bayan janyewar sojojin kasar Habasha daga garin.

  • Ashabab ta sake kai wani hari a Somaliya

    Ashabab ta sake kai wani hari a Somaliya

    Oct 19, 2016 06:37

    Kungiyar Ashabab ta kai hai wani mumunan hari a kusa da birnin Magadushu fadar milkin kasar Somaliya

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Nuna Damuwa Kan Ci Gaba Da Tabarbarewar Lamurra A Somalia

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Nuna Damuwa Kan Ci Gaba Da Tabarbarewar Lamurra A Somalia

    Oct 15, 2016 16:55

    Majalisar dinkin duniya ta nuna damuwa dangane da ci gaba da tabarbarewar lamurra a kasar Somalia, musamman ta fuskar yanayin rayuwa da kuma rashin tsaro da ya addabi kasar.

  • Somaliya: Asarar Rai Asanadin Tarwatsewar Mota Mai Makare Da Bom

    Somaliya: Asarar Rai Asanadin Tarwatsewar Mota Mai Makare Da Bom

    Oct 10, 2016 19:01

    Mutum Guda Ya Mutu A Somaliya Saboda harin ta'addanci

  • An Kashe Mutane Shida A Kasar Somaliya

    An Kashe Mutane Shida A Kasar Somaliya

    Oct 08, 2016 06:58

    Riciki A yankin Putland ya yi sanadin mutuwar mutane 6.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS