-
Mutane 6 Sun Mutu A Harin Da Ake Zargin ‘Yan Shabab Da Kai Shi A Kenya
Oct 06, 2016 10:58Mahukunta a kasar Kenya sun bayyana cewar wasu mutane 6 sun rasa rayukansu sakamakon wani hari da ake zaton ‘yan kungiyar ta’addancin nan ta Al-Shabab ta kasar Somaliya ne suka kai a yankin arewa maso gabashin kasar Kenyan a yau Alhamis.
-
Gwamnati Somaliya Ta Ja-Kunnen Amurka!
Oct 02, 2016 06:43Kasar Somaliya Ta Gargadi Amurka Akan Hari A cikin Kasar.
-
Akalla Mutane uku sun rasu sanadiyar wani hari da aka kai a Somaliya
Oct 01, 2016 17:52An kai hari a wata Otel dake birnin Magadushu fadar milkin kasar Somaliya, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar Mutane akalla uku.
-
Harin Sojin Amurka Ya kashe Sojojin Somaliya, Lamarin Da Ya Janyo Zanga-Zanga A kasar
Sep 29, 2016 18:06Rahotanni daga kasar Somaliya sun bayyana cewar a wani hari da sojojin Amurka suka kai kasar ta sama da sunan fada da 'yan ta'addan kungiyar Al-Shabab yayi sanadiyar mutuwar sojojin Somaliyan su 22 da kuma raunana wasu 16, lamarin da ya janyo zanga-zangar kin jinin Amurka a kasar.
-
Jiragen yakin Amurka sun kai hare-hare a kasar Somaliya
Sep 29, 2016 05:45Ma'aikatar tsaron Amurka Pentagon ta sanar da kashe mayakan kungiyar Ashabab 9 a wani hare-hare da jiragen yakin ta suka kai a Somaliya
-
An Sanar Da Dage Ranakun Zabe A Kasar Somaliya Saboda Matsalar Tsaro
Sep 27, 2016 05:50Hukumar zaben kasar Somaliyya ta sanar da jinkirta lokacin gudanar da zabubbukan shugaban kasa da na 'yan majalisar kasar da aka shirya gudanarwa a watan Oktoban nan mai kamawa zuwa watan Nuwamba mai zuwa saboda matsalar tsaro da ake fuskanta a kasar.
-
An Kashe 'yan ta'addar al-shabab biyu a kasar Somaliya
Sep 26, 2016 19:16Dakarun Afirka Sun kashe 'yan al-shabab biyu
-
Mayakar Kungiyar Al-Shabab Na Kasar Somaliya Sun Yi Rauni
Sep 25, 2016 11:17Ministan harkokin wajen kasar Somaliya ya ce: Hadin kan sojojin gwamnatin Somaliya da dakarun hadin gwiwa da suke aikin wanzar da zaman lafiya da sulhu a kasar ya yi sanadiyyar raunana kungiyar Al-Shabab.
-
MDD ta yi gargadin karamcin Abinci a Somaliya
Sep 21, 2016 06:20Majalisar Dinkin Duniya ta ce kashin 40% na Al'ummar Somaliya na fuskantar yinwa
-
Somaliya : An Kwato Garin Elwak Daga Hannun Al'Shabab
Sep 17, 2016 14:18Rahotanni daga Somaliya na cewa hadin gwiwar sojojin kasar da rundinar kiyaye zamen lafiya ta kungiyar tarayya Afrika wato (Amisom) sun karbe ikon garin Elwak dake kan iyaka kasar da Kenya daga hannun mayakan Al'Shabab.