Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Somaliya

  • Kungiyar Ashabab ta kwace wani gari a Somaliya

    Kungiyar Ashabab ta kwace wani gari a Somaliya

    Sep 17, 2016 05:50

    Kungiyar Ashabab ta kwace garin Elwak na kasar Somaliya dake kusa da iyaka da kasar Kenya a jiya Juma'a

  • Zaman Taron Shugabannin Kasashen Yankin Gabashin Afrika A Kasar Somaliya

    Zaman Taron Shugabannin Kasashen Yankin Gabashin Afrika A Kasar Somaliya

    Sep 16, 2016 04:31

    Jawabin bayan taron shugabannin kasashen yankin gabashin Afrika ya bukaci gudanar da ingantaccen zabe cikin adalci a kasar Somaliya tare da hanzarta kawo karshen dambaruwar siyasar kasar Sudan ta Kudu.

  • An kawo karshen taron kungiyar IGAD a Somaliya

    An kawo karshen taron kungiyar IGAD a Somaliya

    Sep 15, 2016 17:46

    Kungiyar Kungiyar Bunkasa tattalin arzikin gabashin Afikra ta kawo karshen zaman ta a birnin Magadushu na kasar Somaliya

  • An Kame Wasu Kwararru 'Yan Ta'adda Da Suke Harhada Bama-Bamai A Kasar Somaliya

    An Kame Wasu Kwararru 'Yan Ta'adda Da Suke Harhada Bama-Bamai A Kasar Somaliya

    Sep 12, 2016 03:31

    Dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya sun yi nasarar kame wasu 'yan ta'adda biyu da suka kware a fagen harhada bama-bamai mambobin kungiyar ta'addanci ta Al-Shabab na kasar Somaliya.

  • Gwamnatin Somaliya Ta Dauki Aniyar Karfafa Sojojinta

    Gwamnatin Somaliya Ta Dauki Aniyar Karfafa Sojojinta

    Sep 02, 2016 06:26

    Kudurin Somaliya Na Karfafa Randunar Sojanta.

  • Yawan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Harin Kasar Somaliya Sun Haura Zuwa 22

    Yawan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Harin Kasar Somaliya Sun Haura Zuwa 22

    Aug 31, 2016 10:46

    Majiyar 'yan sandan Somaliya ta sanar da cewa: Yawan mutanen da suka rasa rayukansu a harin kunnan bakin waken da aka kai birnin Magadisho fadar mulkin kasar Somaliya sun haura zuwa 22 tare da jikkatan wasu fiye da 50 na daban.

  • Dakarun Somaliya Da Na Kungiyar AU Sun Kaddamar Da Hare-Hare Kan Al-Shabab

    Dakarun Somaliya Da Na Kungiyar AU Sun Kaddamar Da Hare-Hare Kan Al-Shabab

    Aug 24, 2016 05:11

    Sojojin kasar Somaliya bisa hadin gwiwan dakarun kungiyar Tarayyar Afirka (AMISOM) sun kaddamar da wasu hare-hare kan mayakan kungiyar ta'addancin nan ta Al-Shabab a kudancin kasar don dakile ci gaba da hare-haren ta'addanci da kungiyar take kai wa kasar.

  • Somaliya : Harin Al'Shabab Ya Kashe Mutane 10

    Somaliya : Harin Al'Shabab Ya Kashe Mutane 10

    Aug 21, 2016 11:10

    'Yan sanda a Somliya sun sanar da mutuwar mutane goma sakamakon wasu jerin hare hare bom a birnin Galkayo dake tsakiyar kasar.

  • Harin Ta'addanci Ya Kashe Mutum Guda A Babban Birnin Kasar Somaliya

    Harin Ta'addanci Ya Kashe Mutum Guda A Babban Birnin Kasar Somaliya

    Aug 20, 2016 08:31

    Harin Bom A Birnin Magadishu Ya ci ran mutum guda

  • Tashin Bom Ya Yi Sanadiyyar Mutuwan Mutum Guda A Birnin Mogadisho Fadar Mulkin Somaliya

    Tashin Bom Ya Yi Sanadiyyar Mutuwan Mutum Guda A Birnin Mogadisho Fadar Mulkin Somaliya

    Aug 19, 2016 17:37

    Wata mota da aka makare da bama-bamai ta tarwatse a birnin Magadisho fadar mulkin kasar Somaliya, inda ta yi sanadiyyar mutuwan mutum guda tare da jikkata wasu hudu na daban.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS