Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Somaliya

  • Sojojin Gwamnatin Somaliya Sun Kashe Wani Babban Kwamandan Kungiyar Al-Shabab

    Sojojin Gwamnatin Somaliya Sun Kashe Wani Babban Kwamandan Kungiyar Al-Shabab

    Aug 13, 2016 17:26

    Mahukuntan Somaliya sun tabbatar da labarin kashe daya daga cikin manyan kwamandojin kungiyar ta'addanci ta Al-Shabab a yankin Hiran da ke yammacin garin Beledweyne a kudu maso tsakiyar kasar.

  • Hukumar Zabe A Somaliya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban Kasa

    Hukumar Zabe A Somaliya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban Kasa

    Aug 08, 2016 09:36

    Hukumar zaben kasar Somaliya ta sanar da karshen watan Oktoban wannan shekara a matsayin lokacin gudanar da zaben shugabancin kasar.

  • Somaliya : Mutane 13 Suka Mutu A Harin Bom A Mogadisho

    Somaliya : Mutane 13 Suka Mutu A Harin Bom A Mogadisho

    Jul 31, 2016 17:20

    Hukumomi a Somaliya sun tabbatar da mutuwar mutane 13 a jerin hare haren bom da aka kai a wata shedkwatar 'yan sanda a Mogadishu babban birnin kasar.

  • Ci gaban Da Libya Ta ke Samu A Fada Da Ta'addanci

    Ci gaban Da Libya Ta ke Samu A Fada Da Ta'addanci

    Jul 31, 2016 12:18

    Sojojin Gwamnatin Libya Sun Kai Sabbin Hare-hare Akan "Yan Da'esh A Garin Sirt.

  • Sojojin Gwamnatin Somaliya Sun Kwato Wani Yanki Daga Mamayar 'Yan Al-Shabab

    Sojojin Gwamnatin Somaliya Sun Kwato Wani Yanki Daga Mamayar 'Yan Al-Shabab

    Jul 31, 2016 05:15

    Sojojin gwamnatin Samaliya da hadin gwiwar dakarun wanzar da zaman lafiya na kungiyar tarayyar Afrika sun kwato yankin Gresan-Wain da ke kudu maso yammacin kasar daga mamayar 'yan kungiyar ta'addanci ta Al-shabab.

  • Kungiyar Alshabab ta ce ita ke da alhakin kai hari kan dakarun sulhu na UA A Somaliya

    Kungiyar Alshabab ta ce ita ke da alhakin kai hari kan dakarun sulhu na UA A Somaliya

    Jul 28, 2016 05:54

    Wani tsohon dan majalisar dokokin Somaliya ya na cikin mutane biyu da suka kai harin kunar bakin wake a birnin Mogadishu fadar gwamnatin kasar.

  • An Kashe Mutane Da Dama A Harin Ta'addanci Kusa Da Birnin Magadishu Na Kasar Somalia

    An Kashe Mutane Da Dama A Harin Ta'addanci Kusa Da Birnin Magadishu Na Kasar Somalia

    Jul 26, 2016 18:11

    Harin Kunar Bakin Wake Biyu Ya Ci Rayukan Mutane 13 A Kusa Da Filin Saukar Jiragen Sama Na Magadishu

  • Tagwayen bama-bamai sun tashi a Kasar Somaliya

    Tagwayen bama-bamai sun tashi a Kasar Somaliya

    Jul 26, 2016 11:18

    Wata Majiya ta sanar da tashin wasu tagwayen bama-bamai a birnin Magadushu na Kasar Somaliya

  • An kafa  Kwamitin bincike kan kisan fararen hula a Somaliya

    An kafa Kwamitin bincike kan kisan fararen hula a Somaliya

    Jul 19, 2016 17:06

    An kaddamar da Kwamitin bincike kan kisan fararen hula a Somaliya

  • Sojojin Somaliya Sun samu Nasarar Kwace Garin Qoryoley Daga 'Yan Ta'adda

    Sojojin Somaliya Sun samu Nasarar Kwace Garin Qoryoley Daga 'Yan Ta'adda

    Jul 19, 2016 05:11

    Rundunar sojin gwamnatin Somaliya da hadin gwiwar dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na kungiyar tarayyar Afrika sun samu nasarar kwace garin Qoryoley da ke kudancin kasar Somaliya daga mamayar mayakan kungiyar Al-Shabab.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS