-
Somaliya: An Kai Hari A Kasuwar Magadishu
Jul 06, 2016 06:19Mutane 16 Sun Mutu A Wani Harin Da Aka Kai A Kasuwa.
-
Tashin Nakiya ya hallaka Mutane 8 a Somaliya
Jul 05, 2016 14:38Mutane 8 sun rasu sanadiyar tashin Nakiya a kusa da birnin Magadushu na kasar Somaliya
-
Jami'an Tsaron Somaliya Sun Kwace Iko Da Wasu Yankuna Daga Hannun Al-shabab
Jul 05, 2016 05:30Jami'an tsaron kasar Somalia sun sanar da samun nasarar kwace iko da wasu muhimman yankuna daga hannun mayakan 'yan ta'adda na kungiyar Al-shabab a kudancin kasar.
-
Jami'an Tsaron Kenya Sun Tsaurara Matakan Tsaro A Kan Iyakar Kasar Da Somaliya
Jul 02, 2016 13:57Majiyar tsaro a Kenya ta sanar da tsaurara matakan tsaro a kan iyakar kasarta da Somaliya musamman a shiyar arewa maso gabashi da nufin dakile duk wani yunkurin ta'addancin kungiyar Al-Shabab.
-
Mutane 18 ne suka rasu sanadiyar tashin Nakiya a kudancin Somaliya
Jun 30, 2016 11:15Tashin Nakiya ya yi sanadiyar mutuwar mutane 18 a kudancin kasar Somaliya
-
Somaliya : Harin Al'shabab Ya Rutsa Da Sakataren Gwamnati
Jun 26, 2016 17:27Ma'aikatar harkokin wajen Somaliya ta sanar da mutuwar sakataren gwamnatin kasar na muhalli, a harin da tsagerun Al'shabab suka kai a katafaren otel din nan dake Mogadisho babban birnin kasar.
-
Karuwar kai hari a Somaliya
Jun 26, 2016 12:05Majiyar Asibitin Somaliya ta sanar da karuwar tashin Bom gami da kai hare-haren ta'addanci A Birnin Magadushu fadar shugabancin kasar
-
Birnin Magadishou Na Kasar Somalia Ya Girga Sakamon Tashin Wasu bama-Bamai
Jun 25, 2016 16:08Rahotanni daga kasar Somalia na cewa wasu bama-bamai masu karfin gaske sun tarwatse yau a cikin birnin, lamarin da ya girgiza sassa daban-daban na birnin.
-
Somaliya: Mummunan Hari A kusa da Babban Birnin Kasar
Jun 23, 2016 18:07Mutane da Dama Sun Mutu Sanadiyyar Wani Mummunan Hari A Kusa Da Birnin Magadishu
-
Somaliya: Halakar Wani Jigo Na Kungiyar al-shabab
Jun 19, 2016 19:13al-shabab ta Somaliya ta yi furuci da kashe wani jigonta.