Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Somaliya

  • Wata Kotun Somaliya Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Wasu 'Yan Kungiyar Al-Shabab

    Wata Kotun Somaliya Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Wasu 'Yan Kungiyar Al-Shabab

    Jun 19, 2016 11:03

    Wata kotu a kasar Somaliya ta yanke hukuncin kisa a kan wasu 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Al-Shabab da aka same su da hannu cikin ayyukan ta'addanci daban-daban a kasar.

  • Somaliya : Dakarun AU Sun Hallaka Yan Al-Shabaab Sama da 100

    Somaliya : Dakarun AU Sun Hallaka Yan Al-Shabaab Sama da 100

    Jun 10, 2016 11:19

    Sojojin kungiyar tarayyar kasashen Afirka (AU) dake Somaliya sun bayyana cewa, dakarun AMISOM da na gwamnatin Somaliya sun yi nasarar hallaka 'yan kungiyar Al-Shabaab sama da dari a tsakiyar kasar.

  • Al'Shabab Ta Kashe Sojojin Habasha 40 A Somaliya

    Al'Shabab Ta Kashe Sojojin Habasha 40 A Somaliya

    Jun 09, 2016 11:17

    Kungiyar Al'shabab ta sanar da kai wani hari kan sojojin tabbatar da zamen lafiya na Amisom dake Somaliya,

  • Somaliya Za Ta Karbi 'Yan gudun hijirar Dadaab na kasar Kenya.

    Somaliya Za Ta Karbi 'Yan gudun hijirar Dadaab na kasar Kenya.

    Jun 09, 2016 06:43

    Shugaban kasar Somaliya ya ce; Za su karbi Sansanin 'yan gudun hijira na Dadaab idan Kenya ta rufe.

  • An kame wasu Sojojin Dakarun Sulhu na Afirka a Somaliya

    An kame wasu Sojojin Dakarun Sulhu na Afirka a Somaliya

    Jun 06, 2016 05:35

    An cabke wasu daga cikin Dakarun sulhu na kungiyar Tarayyar Afirka kan zarkin su da sace man fetur gami da kayan aikin soja a Somaliya

  • Bunkasa Harkokin Tsaro A Somaliya:

    Bunkasa Harkokin Tsaro A Somaliya:

    Jun 05, 2016 07:37

    Dakarun Tabbatar da zaman lafiya na Afirka da suke a Somaliya na bunkasa zaman lafiya.

  • An kai wani Mumunan hari a birnin Magadushu na Somaliya

    An kai wani Mumunan hari a birnin Magadushu na Somaliya

    Jun 02, 2016 05:36

    An kai wani kazamin hari cikin wani Otel dake karban bakuncin manyan mutane a birnin Mogadishu na kasar Somalia jim kadan bayan da kasar Amurka ta sanar da kashe jagoran Kungiyar AShabab Abdullahi Haji Da’ud a wani hari ta sama da Sojoji suka kai a cikin kasar

  • Gwamnatin Kasar Kenya Ta Bada Sanarwan Rufe Sansanin Dodab Nan Da Watan Nuwamba

    Gwamnatin Kasar Kenya Ta Bada Sanarwan Rufe Sansanin Dodab Nan Da Watan Nuwamba

    Jun 01, 2016 17:47

    kasar ta kuduri anniyar rufe sansanin yan gudun hijira mafi girma a kasar nan da watan Nuwamban mai zuwa.

  • An Kame 'yan kungiyar al-shabab 4

    An Kame 'yan kungiyar al-shabab 4

    Jun 01, 2016 07:59

    Jami'an tsaron sun kame 'yan kungiyar al-shabab Kusa da Birnin Mogadishu.

  • Kotu Ta Daure Wasu 'Yan Somaliya 2 Daurin Rai Da Rai Saboda Shirin Tarwatsa Wani Jirgin Fasinja

    Kotu Ta Daure Wasu 'Yan Somaliya 2 Daurin Rai Da Rai Saboda Shirin Tarwatsa Wani Jirgin Fasinja

    May 31, 2016 05:22

    Wata kotun soji a kasar Somaliya ta daure wasu mutane biyu daurin rai da rai a gidan maza saboda samunsu da laifin shirin tarwatsa wani jirgin saman fasinja a kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS