-
An hallaka wani babban jami'in tsaro a kasar Somaliya
Apr 04, 2016 08:41Wasu 'yan bindiga sun bindige wani babban jami'in ma'aikatar leken asiri na kasar Somaliya
-
Dakarun Hadin Gwiwa Sun Halaka 'Yan Kungiyar Al-Shabab Ta Somaliya Da Dama
Apr 02, 2016 16:58Majiyar tsaron gwamnatin Somaliya ta sanar da kashe 'yan kungiyar ta'addanci ta Al-Shahab da dama a kudancin kasar a yau Asabar.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kai Hari A Kusa Da Ofishin Jakadancin Turkiyya Da Ke Kasar Somaliya
Mar 31, 2016 03:51Mutane hudu ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu shida na daban suka samu raunuka sakamakon harin da wasu 'yan bindiga suka kai kusa da ofishin jakadancin Turkiyya da ke birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya a jiya Laraba.
-
An kashe 'yan ta'adda da dama a kasar Somaliya
Mar 28, 2016 14:45Majiyar tsaron Somaliya ta sanar da kisan mayakan Ashabab da dama a kasar
-
MDD Ta Yi Allawadai Da Saka Kananan yara Ayyukan Soji Da Kungiyar Al-shabab Ke Yi Somalia
Mar 27, 2016 04:23Manzon musamman na majlaisar dinkin duniya a kan rikicin kasar Somalia ya yi kakakusar suka dangane da yadda kungiyar Al-shabab take daukar yara tana shigar da su ayyukan soji.
-
Jami'an Tsaron Lardin Galmudug Na Somaliya Sun Halaka 'Yan Ta'addan Kungiyar Al-Shabab
Mar 26, 2016 10:12Dauki ba dadi tsakanin jami'an tsaron lardin Galmudug da ke arewa maso yammacin kasar Somaliya da 'yan kungiyar ta'addanci ta Al-Shabab ya lashe rayukan 'yan ta'adda akalla 23 tare da jikkata wasu adadi na daban.
-
An Samu Hasarar Rayuka A Gumurzu Tsakanin Jami'an Tsaron Somaliya Da 'Yan Al-Shabab
Mar 23, 2016 16:42Dauki ba dadi tsakanin jami'an tsaron gwamnatin Somaliya da 'yan ta'addan kungiyar Al-Shabab ya lashe rayukan 'yan ta'adda da dama gami da na jami'an tsaron kasar.
-
Sama da mayakan Ashabab 20 ne aka hallaka a kasar Kenya
Mar 20, 2016 15:14Dakarun tsaron Kenya sun sanar da hallaka mayakan Ashabab a kudancin kasar Somaliya
-
Jami'an Tsaron Somaliya Sun Hallaka 'Yan Ta'addan Al-Shabab Guda 60
Mar 18, 2016 17:49Jami'an tsaro a yankin Puntland mai kwarya kwaryar cin gashin kai a kasar Somaliya sun sanar da samun nasarar hallaka wasu 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Al-Shabab su 60 a wani harin da suka kai musu da ya ba su damar kwace wasu yankuna da 'yan ta'addan suke rike da su.
-
Sojojin Kasar Kenya Sun Halaka Wasu Mayakan Kungiyar Al-Shabab Ta Somaliya
Mar 17, 2016 05:42Sojojin gwamnatin Kenya da suke aiki karkashin rundunar wanzar da zaman lafiya ta kungiyar tarayyar Afrika a kasar Somaliya sun kashe wasu gungun 'yan ta'addan kungiyar Al-Shabab a yankin kudancin kasar ta Somaliya.