-
Amurka Ta Sanar Da Hallaka 'Yan Ta'addan Al-Shabab 150 A Somaliya
Mar 08, 2016 02:14Rundunar sojin Amurka ta sanar da cewa ta samu nasarar hallaka sama da mayakan kungiyar 'yan ta'addan nan ta Al Shabab ta kasar Somaliya 150 a wani hari da suka kai musu da jirgin yaki mara matuki.
-
Wani Bom Ya Tashi A Filin Jirgin Saman Garin Baidawin Na Kasar Somaliya
Mar 07, 2016 11:51Tashin bom a filin jirgin saman garin Baidawin na kasar Somaliya ya yi sanadiyyar jikkata mutane akalla shida kuma biyu daga cikinsu jami'an tsaron kasar.
-
An Yanke Hukuncin Kisa Kan Wani Dan Jarida Sabuda Shiga Cikin Kungiyar Al-shaban Na Somalia
Mar 04, 2016 04:46Wata kotu a kasar Somalia ta yanke hukuncin kisa kan wani dan jarida wanda ta
-
Kananan Yara Kimanin 60,000 Suna Fuskantar Barazanar Mutuwa A Somaliya
Mar 03, 2016 16:15Jami'in Majalisar Dinkin Duniya mai kula da harkokin jin kai a yankin arewa maso gabashin nahiyar Afrika ya bayyana cewa: Kananan yara kimanin 60,000 ne suke fuskantar barazanar mutuwa a kasar Somaliya saboda rashin kayayyakin jin kan bil-Adama.
-
Kungiyar AU ta yi alawadai da Harin kungiyar Ashabab A kasar Somaliya
Feb 29, 2016 12:30Kungiyar Tarayyar Afirka ta yi alawadai da harin ta'addancin da kungiyar Ashabab ta kai garin Baidoa dake kudancin kasar Somaliya
-
Harin Kungiyar Al-shabab A Kan Wani Otel A Birnin Magadishou Na Somalia
Feb 27, 2016 02:16A daren jiya Juma'a, 'yan sandar Somaliya sun sanar da kai wani harin ta'addancin kungiyar Ashabab a kan wani Otel da ke babban birnin kasar Magadishou.
-
Tsohon Ministan Tsaron Kasar Somalia Ya Mutu Sanadiyyar Harin Bom Da Mota Da Aka Kaima A Yau
Feb 16, 2016 13:29Kungiyar yan ta'adda ta Al-shabaab ta kasar Somalia ta dauki alhakin kisan tsohon ministan tsaron kasar
-
Kungiyar Al-Shabab Ta Dauki Alhakin Harin Da Ya Lashe Ran Tsohon Ministan Tsaron Kasar
Feb 15, 2016 14:28Kungiyar Al-Shabab ta Somaliya ta dauki alhakin harin ta'addancin da aka kai birnin Magadisho fadar mulkin kasar da ya yi sanadiyyar mutuwar tsohon ministan tsaron kasar.
-
Bokoharam Suna Samun Horo A Somaliya
Feb 15, 2016 09:53Shugaban Somaliya: "Yan Bokoharam suna samun horo ne a kasar Somaliya:
-
Shugaban Kasar Somaliya Ya Ce 'Yan Boko Haram Suna Samun Horo A Kasarsa
Feb 14, 2016 13:56Shugaban kasar Somaliya Hassan Sheikh Mohamud ya bayyana cewar 'yan kungiyar Boko Haram ta Nijeriya suna samun horon soji a wajen 'yan ta'addan kasarsa kafin su koma Nijeriya don ci gaba da ayyukan ta'addancinsu.