Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan

  • Shugaba Umar Al-bashir na Sudan ya nada Firaminista

    Shugaba Umar Al-bashir na Sudan ya nada Firaminista

    Mar 02, 2017 01:39

    A daren jiya Laraba Shugaban Kasar Sudan Umar Al-bashir ya nada Bakari Hasan Salah a matsayin sabon Firaministan kasar.

  • Sudan: Fada Ya Barke A Tsakanin Sojojin GWamnati Da 'Yan tawaye A Kurdufan.

    Sudan: Fada Ya Barke A Tsakanin Sojojin GWamnati Da 'Yan tawaye A Kurdufan.

    Feb 22, 2017 02:49

    Kakakin Sojan Sudan Khalifa Shami ya zargai yan tawayen na Darfur da kai farmaki a wani sansanin sojojin kasar da ke Kurdufan ta kudu.

  • Sudan: Shugaban Jam'iyyar Ummah Ta Hamayya A Shirye Ya ke Yin  Sulhu Da Gwamnati

    Sudan: Shugaban Jam'iyyar Ummah Ta Hamayya A Shirye Ya ke Yin Sulhu Da Gwamnati

    Jan 27, 2017 03:05

    Shugaban Jam'iyyar "Ummah" Na Kasar Sudan, Sadikul Mahadi ya ce a shirye ya ke ya ga sulhu da zaman lafiya sun tabbata a cikin kasar ta Sudan.

  • Amurka Ta Janye Wani Bangare Na Takunkuminta A Kan Sudan

    Amurka Ta Janye Wani Bangare Na Takunkuminta A Kan Sudan

    Jan 14, 2017 08:28

    Gwamnatin kasar Amurka ta janye wani bangare na takunkuman da ta kakaba wa kasar Sudan, amma har yanzu tana cikin jerin kasashen da Amurka ke kira masu danne hakkokin bil adama.

  • Amurka Zata Sassautawa Sudan Takunkuman Tattalin Arziki

    Amurka Zata Sassautawa Sudan Takunkuman Tattalin Arziki

    Jan 13, 2017 12:34

    A dai dai lokacinda gwamnatin shugaban Umar Hassan Al-bashir na kasar Sudan take kokarin kyautata dangantakarta da kasar Amurka , gwamnatin Amurka ta bada sanarwan cewa zata sassautawa kasar takunkuman da ta dora mata

  • Sudan Ta Yi Kira Ga Amurka Da Ta Soke Takunkumin Da Ta Kakaba Mata

    Sudan Ta Yi Kira Ga Amurka Da Ta Soke Takunkumin Da Ta Kakaba Mata

    Jan 08, 2017 08:26

    Kasar Sudan ta yi kira ga gwamnatin Donald Trump da za a rantsar nan ba da dadewa ba da ta sake manufarta a kan kasar ta Sudan.

  • Nigeria Za Ta Tura Sojoji 800 Zuwa Darfur Don Aikin Tabbatar Da Zaman Lafiya

    Nigeria Za Ta Tura Sojoji 800 Zuwa Darfur Don Aikin Tabbatar Da Zaman Lafiya

    Jan 04, 2017 02:24

    Babban hafsan hafsoshin sojin kasa na Nijeriya Laftanar Janar Yusuf Tukur Buratai ya sanar da cewa Nijeriya za ta tura da sojoji 800 zuwa yankin Darfur na kasar Sudan don ci gaba da aikin tabbatar da zaman lafiya a yankin karkashin inuwar Majalisar Dinkin Duniya.

  • Sudan : An Kara Wa'adin Tsagaita Wuta

    Sudan : An Kara Wa'adin Tsagaita Wuta

    Jan 03, 2017 14:40

    Shugaban kasar Sudan Omar Hassan Al Bashir, ya sanar da tsawaita yarjejeniyar tsagaita bude wuta na tsawon wata guda a fadan da dakarunsa ke yi da ‘yan tawaye a yankin Darfur.

  • Somaliya: Mutane Da Dama Sun Mutu Saboda Hare-haren Ta'addanci Biyu A Birnin Magadishu.

    Somaliya: Mutane Da Dama Sun Mutu Saboda Hare-haren Ta'addanci Biyu A Birnin Magadishu.

    Jan 03, 2017 08:46

    Majiyar tsaron Kasar Somaliya ta ce; An Kai hare-hare biyu a kusa filin saukar jiragen saman birnin Magadishu

  • Sudan : An Saki Mutum 20 Cikin Wadanda Ake Tsare Da Bisa Kiran Zanga-zanga Kan Tsadar Man Fetur

    Sudan : An Saki Mutum 20 Cikin Wadanda Ake Tsare Da Bisa Kiran Zanga-zanga Kan Tsadar Man Fetur

    Dec 26, 2016 13:44

    Hukumomi a Sudan sun sallami wasu mutane 20 da ake tsare da tun cikin watan Nowamba saboda kiran zanga zanga saboda karin kudin man fetur a kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS