Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan

  • Kasashen Sudan Da Sudan Ta Kudu Sun Tsawaita Yerjejeniyar Man Fetur A Tsakaninsu

    Kasashen Sudan Da Sudan Ta Kudu Sun Tsawaita Yerjejeniyar Man Fetur A Tsakaninsu

    Dec 21, 2016 07:51

    Gwamnatin kasar Sudan ta bada sanarwan cewa ta tsawita yerjejeniyar aiki tare kan harkar man fetur tare da Sudan ta kudu na wasu shekaru ukku.

  • 'Yan Adawa Na Gudanar Da Zanga-Zanga A Birane Daban-Daban Na Kasar Sudan

    'Yan Adawa Na Gudanar Da Zanga-Zanga A Birane Daban-Daban Na Kasar Sudan

    Dec 19, 2016 07:14

    Magoya bayan jam'iyyun adawa da kungiyoyin farar hula suna gudanar da zanga-zanga a yau a birane daban-daban na kasar Sudan, domin nuna rashin amincewa da matsanancin halin rayuwa da al'ummar kasar suka shiga, inda suke dora alhakin hakan kan abin da suka kira rashin iya mulki na Albashir.

  • Shugaban Kasar Sudan Ya Yi Barazanar Murkushe Masu Adawa Da Gwamnatinsa

    Shugaban Kasar Sudan Ya Yi Barazanar Murkushe Masu Adawa Da Gwamnatinsa

    Dec 12, 2016 15:39

    shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya yi barazanar murkushe duk wata zanga-zangar nuna adawa da gwamnatinsa a kasar.

  • An karfafa matakan tsaro a kan iyakar Sudan da Libiya

    An karfafa matakan tsaro a kan iyakar Sudan da Libiya

    Dec 08, 2016 14:45

    Kakakin Dakarun tsaron Sudan ya sanar da karfafa matakan tsaron a kan iyakar kasar sa da kasar Libiya domin hana 'yan ta'addar IS shiga cikin kasar

  • Ci gaba da haramta buga jaridu a Sudan

    Ci gaba da haramta buga jaridu a Sudan

    Dec 05, 2016 08:17

    Ma'aikatar leken Asirin kasar Sudan ta dakatar da wata jarida mai zaman kanta mai suna Aljarida da kuma Jaridar Almaidan mai alaka da masu Akidar gurguzu ba tare da bayyana wani dalili ba

  • Jam'iyyun Siyasa Na Ci Gaba Da Kokarin Kawo Karshen Mulkin Al-Bashir A Sudan

    Jam'iyyun Siyasa Na Ci Gaba Da Kokarin Kawo Karshen Mulkin Al-Bashir A Sudan

    Dec 03, 2016 14:34

    Kungiyoyi da jam'iyyun kasar Sudan sun sake jaddada aniyarsu ta aiki tare wajen kawo karshen mulkin shugaban kasar Umar Hasan al-Bashir wanda suka zarga da rashin cancantar ci gaba da mulkin kasar.

  • Gwamnatin Sudan  Ta Ja Da Baya Akan Karin Farashin Makamashi.

    Gwamnatin Sudan Ta Ja Da Baya Akan Karin Farashin Makamashi.

    Nov 30, 2016 02:51

    Gwamnatin Sudan ta Ja da baya akan barazarar da ta yi ga masu kin amincewa da karin farashin makamashi.

  • An Sace Wasu Jami'an Majalisar Dinkin Duniya A Kasar Sudan

    An Sace Wasu Jami'an Majalisar Dinkin Duniya A Kasar Sudan

    Nov 28, 2016 14:04

    Wasu mutane masu dauke da makamai sun sace wasu jami'an majalisar dinkin uku masu kula da ayyukan tallafawa 'yan gudun hijira a yankin Darfur.

  • Mutanen Kasar Sudan Sun Fara Yakin Aiki Kan Kara Farashin Makamashi

    Mutanen Kasar Sudan Sun Fara Yakin Aiki Kan Kara Farashin Makamashi

    Nov 28, 2016 07:17

    Kasuwanni da mutocin haya masu zaman kansu da wasu bangarori daban daban na yan kasuwa a kasar Sudan sun fara yajin aiki na kwanaiki ukku don nuna rashin amincewarsu da karin kudin makamashi wanda gwamnatin kasar tayi.

  • Al'ummar Sudan Suna Ci Gaba Da Nuna Rashin Yardarsu Da Karin Farashin Makamashi A Kasar

    Al'ummar Sudan Suna Ci Gaba Da Nuna Rashin Yardarsu Da Karin Farashin Makamashi A Kasar

    Nov 25, 2016 07:03

    Al'ummar Sudan suna ci gaba da gudanar da taron gangami a sassa daban daban na kasar domin nuna rashin goyon bayansu da matakin da gwamnatin kasar ta dauka na kara farashin makamashi.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS