Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

ta'addanci

  • Amurka Ta Alkawarta Tallafawa Rundinar G5 Sahel Da Dala Miliyan 60

    Amurka Ta Alkawarta Tallafawa Rundinar G5 Sahel Da Dala Miliyan 60

    Oct 30, 2017 15:32

    Amurka ta alkawarta tallafawa rundinar kawance ta kasashen G5 Sahel da kudi dala miliyan 60, kamar yadda sakataren gwamnatin kasar Rex Tillerson ya sanar.

  • Kwamandan Dakarun Iraki: Akidar Wahabiyanci Ita Ce Take Yada Ta'addanci A Yankin G/Tsakiya

    Kwamandan Dakarun Iraki: Akidar Wahabiyanci Ita Ce Take Yada Ta'addanci A Yankin G/Tsakiya

    Oct 28, 2017 18:01

    Daya daga cikin manyan kwamandojin dakarun sa kai na kasar Iraki ya bayyana cewar akidar wahabiyanci da kasar Saudiyya ta ke yadawa shi ne ummul aba'isin din ayyukan ta'addancin da ke faruwa a yankin Gabas ta tsakiya.

  • MDD: Da Akwai Bukatar Aiki A Tsakanin Kasashe Domin Fada Da Ta'addanci

    MDD: Da Akwai Bukatar Aiki A Tsakanin Kasashe Domin Fada Da Ta'addanci

    Oct 25, 2017 06:48

    Wakilin Majalisar Dinkin Duniya A Aljeriya Eric Overvest ne ya bayyana bukatar samun hadin kai a tsakanin kasashen na duniya domin kalubalantar ta'addanci.

  • 'Yan Sandan Masar 52 Sun Mutu Sakamakon Harin Ta'addancin Da Aka Kai Musu

    'Yan Sandan Masar 52 Sun Mutu Sakamakon Harin Ta'addancin Da Aka Kai Musu

    Oct 22, 2017 05:21

    Majiyoyin tsaro a kasar Masar sun tabbatar da cewa 'yan sandan kasar akalla su 52 sun mutu kana wasu kuma sun sami raunuka sakamakon harin da wasu 'yan bindiga suka kai musu da rokoki da nakiyoyi a yankin Saharar Kudancin kasar; hari mafi muni da aka kai wa 'yan sandan cikin shekarun baya-bayan nan.

  • Somaliya : Mutum 358 Suka Mutu A Harin Mogadisho

    Somaliya : Mutum 358 Suka Mutu A Harin Mogadisho

    Oct 21, 2017 06:21

    Gwamnatin Somaliya ta fitar da sanarwar cewa mutane 358 ne suka rasa rayukansu a harin da aka kai da babbar mota a ranar 14 ga wata a Mogadisho babban birnin kasar.

  • Iran Ta Yi Tir Da Hare-hare kan Masallatai A Afganistan

    Iran Ta Yi Tir Da Hare-hare kan Masallatai A Afganistan

    Oct 21, 2017 06:19

    Gwamnatin Jamhuriya Musulinci ta Iran ta yi tur da allawadai da jerin hare-haren kunar bakin wake da aka kai kan masallatai a biranen Kabul da Ghor na kasar Afganistan.

  • G7 Da Kamfanonin Internet Sun Yunkuri Anniyar Toshe Farfaganda Ta'addanci

    G7 Da Kamfanonin Internet Sun Yunkuri Anniyar Toshe Farfaganda Ta'addanci

    Oct 21, 2017 05:34

    Gungun kasashe G7 mafiya karfin tattalin arziki a duniya da mayan kamfanonin internet sun cimma matsaya kan toshe duk wata farfaganda dake da alaka da yada ta'addanci.

  • Taliban Ta Kai Mummunan Hari A Wani Barikin Sojin Afganistan

    Taliban Ta Kai Mummunan Hari A Wani Barikin Sojin Afganistan

    Oct 19, 2017 18:07

    Kungiyar Taliban na ci gaba da zazzafa kai hare harenta kan sojojin kasar Afganistan, inda ta kai hare hare guda uku a cikin sa'o'i 48 da suka gabata.

  • Jiragen Amurka Marar Direba Sun Hallaka 'Yan IS A Yemen

    Jiragen Amurka Marar Direba Sun Hallaka 'Yan IS A Yemen

    Oct 17, 2017 05:50

    Rundinar sojin Amurka ta sanar da hallaka gomman 'yan ta'addan Da'esh a wasu sansanoni biyu a kasar Yemen.

  • Somaliya : Mutane 230 Suka Mutu A Harin Mogadisho

    Somaliya : Mutane 230 Suka Mutu A Harin Mogadisho

    Oct 15, 2017 17:53

    'Yan sanda a Somaliya sun ce a kalla mutane 230 ne suka rasa rayukansu a harin bam na Jiya Asabar da aka kai da wata babbar mota a Mogadisho babban birnin kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS