Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

ta'addanci

  • Afganistan : Hari Ya Salwantar Da Rayukan Mutane Sama Da 20 A Masallaci

    Afganistan : Hari Ya Salwantar Da Rayukan Mutane Sama Da 20 A Masallaci

    Aug 01, 2017 17:52

    Rahotanni daga Afganistan na cewa sama da mutane 20 ne suka rasa rayukansu a wani harin kunar bakin wake da aka kai a masallacin Herat dake yammacin kasar.

  • Sojojin Kasar Aljeriya Sun Halaka Yan Ta'adda Masu Yawa

    Sojojin Kasar Aljeriya Sun Halaka Yan Ta'adda Masu Yawa

    Jul 31, 2017 14:56

    Ma'aikatar tsaron kasar Algeria ta bayyana cewa sojojin kasar sun halaka yan ta'adda 6 a wata unguwa a kudancin birnin Algies babban birnin kasar a yau litinin.

  • Masar Ta Kafa Majalisar Kasa Ta Fada Da Ta'addanci A Kasar

    Masar Ta Kafa Majalisar Kasa Ta Fada Da Ta'addanci A Kasar

    Jul 27, 2017 05:28

    Gwamnatin kasar Masar ta sanar da kafa wata majalisa ta kasa mai karfin iko don fada da ta'addanci da cikin shekarun nan yake ci gaba da barazana ga tsaro da zaman lafiyan kasar.

  • 'Yan Taliban Sun Kashe Sojojin Afganistan 26

    'Yan Taliban Sun Kashe Sojojin Afganistan 26

    Jul 26, 2017 14:38

    Hukumomi a Afganistan sun ce sojojin kasar 26 ne suka rasa rayukansu a yayin wani hari da mayakan Taliban suka farma wa sansaninsu dake kudancin kasar.

  • A Kallah Mutum 20 Sun Mutu A Wani Hari A Kabul

    A Kallah Mutum 20 Sun Mutu A Wani Hari A Kabul

    Jul 24, 2017 05:50

    Hukumomi lafiya a Afganistan sun ce mutum 24 takwas ne suka rasa rayukansu, kana wasu kimanin 40 suka raunana biyo bayan wani hari a birnin Kabul.

  • Gwamnatin Mali Ta Tabbatar Da Kama Wani Kasurgumin Dan Ta'adda A Timbuktu

    Gwamnatin Mali Ta Tabbatar Da Kama Wani Kasurgumin Dan Ta'adda A Timbuktu

    Jul 23, 2017 17:29

    Ministan tsaron kasar Mali Janar Salif Traoré ya bayyana cewar dakarun kasar tare da taimakon na kasar Faransa sun sami nasarar kama wani babban kusa a kungiyar masu dauke da makamin nan ta Macina Liberation Front da ta jima tana kai hare-hare kan 'yan kasashen waje da kuma wasu cibiyoyin kasar Malin.

  • Iran: Amurka Tana Wasa Da Hankulan Al'ummomin Duniya Kan  Batun Ta'addanci

    Iran: Amurka Tana Wasa Da Hankulan Al'ummomin Duniya Kan Batun Ta'addanci

    Jul 21, 2017 06:31

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana rahoton da Amurka ta fitar kan abin da take kira bita kan ayyukan ta'addanci a duniya da cewa, rahoton cike yake da tuka da warwara.

  • Amurka : Ba Mu Da Hujja Akan Mutuwar Jagoran IS

    Amurka : Ba Mu Da Hujja Akan Mutuwar Jagoran IS

    Jul 14, 2017 15:01

    Amurka ta sanar da cewa kawo yanzu ba tada wata cikakiyar hujja akan cewa an hallaka jagoran kungiyar 'yan ta'adda ta IS ko kuma Da'esh cewa da Abou Bakr al-Baghdadi.

  • Mali : An Hallaka Wani Kwamandan Mayakan Jihadi

    Mali : An Hallaka Wani Kwamandan Mayakan Jihadi

    Jul 14, 2017 14:41

    Rahotanni daga Mali na cewa sojojin kasar sun hallaka wani kwamandan mayakan jihadi na kungiyar FLM a tsakiyar kasar.

  • Limamai A Turai Na Jerin Gwanon Kyammar Ta'addanci

    Limamai A Turai Na Jerin Gwanon Kyammar Ta'addanci

    Jul 10, 2017 06:18

    Wasu jagororin al'ummar musulmin turai sun hallara a wani gangami na kyammar ayyukan ta'addanci a birnin Balin na Jamus domin nunawa duniya yadda addinin na Islama ba shi da wata alaka da ta'addaci.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS