-
Ziyarar Aikin Da Ministan Harkokin Wajen Kasar Rasha Ya Kai Zuwa Habasha
Mar 10, 2018 05:52Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya fara gudanar da ziyarar aiki a kasar Habasha, inda zai gana da mahukuntan kasar a kan batutuwa da dama musamman a fagen bunkasa harkar tattalin arziki a tsakanin kasashen biyu.
-
Ziyarar Shugaban Kasar Faransa Zuwa Afirka
Feb 04, 2018 05:52Shugaban Kasar Faransa Emmanuel Macron ya kai ziyara kasashen Tunusiya da Senegal, inda ya tattauna tare da hukumomin kasar kan muhimman batutuwa daban daban, daga ciki akwai fadada alakar difulomasiya a tsakanin bangarorin biyu, yaki da ta'addanci da kuma batutuwan da suka shafi kasar Libiya.
-
Shugaban Kasar Faransa Ya Bayyana Shirinsa Na Kai Ziyarar Aiki Zuwa Kasar Iran
Oct 16, 2017 08:37Shugaban kasar Faransa ya bayyana cewa: Ra'ayin kasarsa ya sha bamban da na Amurka kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran, kuma zai samu lokaci da ya dace domin gudanar da ziyarar aiki a kasar ta Iran.
-
Shugaban Hukumar Palasdinawa Zai Kai Ziyara Zuwa Yankin Zirin Gaza Na Palasdinu
Oct 12, 2017 11:51Shugaban Hukumar Cin Kwarya-kwaryar Gashin Kan Palasdinawa zai kai ziyarar aiki zuwa yankin Zirin Gaza domin zantawa da kungiyar Hamas da nufin warware sabanin da ke tsakaninsu.
-
Ziyarar Aikin Da Sakataren Tsaron Kasar Birtaniya Ya Kai Zuwa Kasar Saudiyya
Sep 21, 2017 04:05A ranar Talatar da ta gabata ce sakataren tsaron kasar Birtaniya Michael Fallon ya kai ziyarar aiki zuwa kasar Saudiyya, inda ya gana da Muhammad bin Salman yarima mai jiran gado a garin Jiddah, kuma jami'an kasashen biyu sun rattaba hannu kan yarjejeniyar tsaro a tsakaninsu.
-
Shugaban Kasar Gunea Ya Kori Ministar Harkokin Wajen Kasarsa Wacce Take Ziyarar Aiki A Waje.
Aug 24, 2017 09:14Shugaba Alpha Konde ya sauke ministar harkokin wajen kasar malama Makalh Camara a lokacin da take ziyarar aiki a kasar Mozambique.
-
Shugaban Kasar Sudan Ta Kudu Zai Kai Ziyarar Aiki A Kasar Sudan
Jan 03, 2017 07:10Shugaban kasar Sudan ta kudu Silva keer zai kai ziyarar aiki kasar Sudan nan ba da dadewaba, inda ake saran matsalolin tsaro na yankin na daga cikin abubuwan da bangarorin biyu zasu tattauna.