-
Kungiyar Kasashen Labarabawa Zata Mai Kasar Siriya Cikin Kungiyar
Jan 18, 2019 06:43Kungiyar kasara Larabawa ta bada sanarwan cewa zata sake dawo da kasar Siriya cikin kungiyar nan ba da dadewa ba.
-
EU ta zargi kasashen Afrika da karkatar da kudaden tallafi
Dec 06, 2018 10:37Kungiyar tarayya Turai ta EU, ta zargi kasashen Afrika da karkakar da kudaden tallafi da take basu domin inganta rayuwar al'ummunsu.
-
Kungiyoyin EU Da ECOWAS Sun Bayyana Damuwarsu Kan Zafafa Hare-Haren Boko Haram
Dec 01, 2018 05:22Kungiyar Tarayyar Turai (EU) da kuma kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ta ECOWAS sun bayyana tsananin damuwarsu dangane da yadda kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram take kara zafafa hare-haren da take kai wa yankunan arewa maso gabashin Nijeriya.
-
Jami'ar Siyasar Waje Ta Turai Tana Adawa Da Kafa Rundunar Soja
Nov 21, 2018 08:21Babbr jami'a mai kula da siyasar waje da kuma tsaro ta turai Fredrica Murghnai ta nuna adawarta da kafa rundunar soja ta nahiyar turai
-
Britania Da Tarayyar Turai Cimma Yerjejeniya Kan Ficewar Britania Daga Kungiyar
Nov 15, 2018 11:49Ministan harkokin waje na kasar Jamus ya yi maraba da cimma yerjejeniya wanda Britaniya da Tarayyar Turai suka yi.
-
Ana Samun Ci Gaba A Kokarin Da Turai Ke Yi Na Kare Kasuwancinta Da Iran
Nov 10, 2018 05:53Kakakin kungiyar tarayar Turai ta ce kokarin da kungiyar ke yi na kare yarjejjeniyar Nukiliyar kasar Iran da kuma ci gaba da kasuwanci da birnin Tehran na samun ci gaba sosai a cikin makonin baya bayan nan.
-
Kashoggi : Duniya Na Ci Gaba Da Kauracewa Taron Saudiyya
Oct 18, 2018 16:42A daidai lokacinda bayyanai ke ci gaba da fitowa kan bacewar dan jaridan nan na Saudiyya Jamal Kashoggi wanda ake zargi an yi masa kisan gilla ne a karamin ofishin jakadancin Saudiyya na Santanbul, su kuwa manyan kasashen duniya na ci gaba da sanar da kauracewa babban taron tattalin arzikin Riyad da za'a gudanar a wannan wata.
-
Shirin Ficewar Birtaniya Daga Turai Yana Neman Gaggara
Sep 22, 2018 06:25Fira ministar Birtaniya Theresa May ce ta bayyana cewa tattaunawar da ake yi domin ficewar kasar daga trayyar turai ya ci tura
-
Shugabannin Kasashen Turai Sun Bukaci A Sake Zaben Raba Gardama Kan Ficewar Biritaniya Daga Kungiya
Sep 20, 2018 19:03Shuwagabannin kasashen kungiyar tarayyar Turai sun bukaci a sake gudanar da zaben raba gardama dangane da ficewar kasar Britania daga tarayyar.
-
Tarayyar Turai Ta Yi Barazanar Haramta "Facebook" Idan Har Ya Ki Cika Sharuddan Tarayyar
Sep 20, 2018 18:58Kungiyar tarayyar Turai ta yi barazanar haramta amfani da shafuffukan sadarwa na Facebook mallakin wani mutumin Amurka idan har ya ki bin sharuddan da tarayyar ta shimfida masa don aikin a kasashen nahiyar.