-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Ce Duk Makirce-Makircen Amurka Kan Iran Suna Rushewa
May 24, 2018 06:34Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa: Tsayin dakar jami'an Iran a kan hakkin da ya rataya a wuyarsu dangane da yarjejeniyar nukiliyar kasar lamari ne da zai kunyata Amurka tare da rusa makircinta.
-
Kasashen Turai Zasu Dakatar Da Sayan Man Fetur Na Kasar Iran Da Dalar Amurka
May 18, 2018 06:26A daidai lokacinda gwamnatin kasar Iran ta bada sanarwan cewa zata dakatar da amfani da dalar Amurka a duk wani hulda da take da kasashen waje, tarayyar turai ta ce kasashen kungiyar zasu rika sayan man fetur na kasar Iran da kudaden Euro maimakon dalar Amurka.
-
Zarif Ya Fara Tattaunawa Da Kasashen Da Suka Rage A Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
May 13, 2018 15:09Ministan harkokin wajen jamhuriya Musulinci ta Iran, Muhammad Jawwad Zarif, ya fara wani ran gadin diflomatsiya don tattaunawa da sauren manyan kasashen duniya da suka rage a yarjejeniyar nukiliyar Iran.
-
Rasha: Ficewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliya Ya Kusanta Rasha Da Turai
May 12, 2018 12:26Wani jami'in fadar Kremlin ta kasar Rasha Yuri Ushakov ya ce; An sami kusanci a tsakanin Rasha da turai saboda batun yarjejeniyar makamashin Nukiliya
-
Kungiyar EU Ta Sabinta Takunkumin Da Ta Kakabawa Kasar Myammar
Apr 26, 2018 19:02Kungiyar tarayyar Turai ta sabinta takunkumin da ta kakabawa kasar Mymmar saboda abinda ta kira da take hakin bil-adama da kasar ke ci gaba da yi.
-
EU : Yerjejeniyar Nukiliyar Iran, Na Nan Daram_ Mogherini
Apr 25, 2018 10:57Babbar jami'ar diflomatsiyyar kasashen Turai, Federica Mogherini, ta ce yarjejeniyar nukiliyar Iran na Daram, kuma dole a ci gaba da kare ta.
-
Ana Taron Nema Wa 'Yan Gudun Hijira Siriya Tallafi
Apr 24, 2018 11:04Kasashen duniya na wani taro a birnin Brussels, mai manufar tattara tallafi wa 'yan gudun hijira Siriya.
-
Duniya Na Maraba Da Matakin Pyongyang Na Dakatar Da Shirinta Na Nukiliya
Apr 21, 2018 11:11Duniya na ci gaba da maraba da matakin KOriya ta Arewa na dakatar da shirinta na nukiliya, dama gwaje gwajen makamanta masu linzami.
-
Faransa Ta Yi Gargdi Akan Bullar Yakin Basasa A Nahiyar Turai
Apr 17, 2018 13:11Shugaban Kasar Faransa ne ya yi gargadin saboda yadda ake kara samun sabani a tsakanin bangarorin nahiyar
-
An Watse Ba Tare Da Cimma Wata Matsaya Ba A Taron EU Da Turkiyya
Mar 27, 2018 05:49Taron da kungiyar tarayya Turai ta EU da Turkiyya suka gudanar don warware sabanin dake tsakaninsu, ya watse ba tare da cimma wata matsaya ba.