-
An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Fada Da Kungiyoyin Ta'addancin Takfiriyya A Tehran
Nov 22, 2017 18:22A safiyar yau ne aka bude wani taron kasa kasa kan fada da kungiyoyin ta'addanci na takfiriyya a nan birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran taron da ya sami halartar manyan malamai da masana daga kasashe da dama na duniya.
-
Tehran: Limamin Juma'a: Nauyin Da Ke Kan Al'ummar Musulmi Shi Ne Hadin Kai Wajen Fuskantar Makiya
Nov 17, 2017 18:53Limamin na Tehran ya yi ishara da makircin makiyan al'ummar musulmi sannan ya kara da cewa; Wajibi ne ga al'ummar musulmin da su hade kawukansu domin fuskantar makiyan.
-
Limamin Tehran: Yin Gwagwarmaya Da Azzalumai Koyarwa Ce Ta Addini.
Nov 03, 2017 11:12Ayatullah Muwahhidi Karmani da yake hubudar sallar juma'a ya ci gaba da cewa; Kalubalantar Dagutu makiya da Amurka ba batu ne na siyasa ba kadai, tunshesa addini ne.
-
Sheikh Siddiqi: Makiya Sun Ci Kasa A Dukkanin Makirce-Makircensu Kan Iran
Oct 20, 2017 17:17Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran, Hujjatul Islam wal Muslimin Kazim Siddiqi ya bayyana cewar makiyan al'ummar Iran suna ci gaba da shan kashi a kan makirce-makircen da suke kullawa wa Iran, sai dai kuma duk da haka suna ci gaba da kokari wajen rarraba kan al'ummar wanda ya ce shi ma ba za su yi nasara ba.
-
Shugaban Kasar Faransa Ya Bayyana Shirinsa Na Kai Ziyarar Aiki Zuwa Kasar Iran
Oct 16, 2017 08:37Shugaban kasar Faransa ya bayyana cewa: Ra'ayin kasarsa ya sha bamban da na Amurka kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran, kuma zai samu lokaci da ya dace domin gudanar da ziyarar aiki a kasar ta Iran.
-
Limamin Juma'ar Tehran: Amurka Ta Gama Karya Yejejeniyar Nukiliya
Oct 06, 2017 18:10Ayatullah Ahmad Khatami waanda yake magana akan matsayar Amurka danagne da yarjejeniyar Nukiliyar, ya ce; Babu wani abu da ya saura da Amurkan ba ta take ba.
-
Iran: Daliban Jami'o'i Sun Yin Zanga-zangar Tir Da Kisan Musulmin Rohingya
Sep 11, 2017 07:23Daliban sun yi cincirindo a bakin ofishin Majalisar Dinkin Duniya da ke birnin Tehran suna masu tir da shirun da duniya ta yi akan kisan na musulmin Rohingya.
-
Shugabar Majalisar Dokokin Afirka Ta Kudu Ta Kai Ziyara Kasar Iran
Sep 01, 2017 19:21Madam Baleka Mbete ta iso birnin Tehran a yau Juma'a inda ta sami tarbar shugaban kwamitin Majalisa na alakar Iran da Afirka ta kudun malama Barvaneh Salahshur.
-
Bikin Rantsar Da Shugaba Rauhani Na Iran A Wa'adin Shugabanci Na Biyu
Aug 05, 2017 05:56A yau ne shugaban kasar Iran Hassan Rauhani zai yi rantsuwar kama aiki a wani sabon wa'adin shugabancin kasar Iran na biyu, bayan da aka gudanar da taron tabbatar da shi daga bangaren jagoran juyin juya halin muslunci na Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei a ranar Alhamis da ta gabata.
-
Wakilan Kasashen Duniya Suna Ci Gaba Da Isa Tehran Don Halattar Taron Rantsar Da Ruhani
Aug 04, 2017 06:32Ya zuwa yanzu tawagogin baki daga kasashen Moldova, Britania , Portugal, Sierra Leone, Saint Thomas and Princeton, Hungary, Suriname, Guinea da kuma Lithuania, duk sun isa nan Tehran don halattar bukin rantsar da Dr Hassan Runahani a matsayin shugaban kasar Iran karo na biyu a gobe Asabar.