-
Yan Bindiga Sun Bude Wuta Kan Dakarun Majalisar Dinkin Duniya A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Apr 01, 2018 18:58Wasu gungun 'yan bindiga sun bude wuta kan tawagar dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
Sabon Rikicin Ya sake Kunno Kai A Jamhuriyar Afirka Ta Tsakiya
Mar 24, 2018 11:51Rahotanni daga jahuriyar Afirka ta tsakiya sun ce mutane da dama ne suka rasa rayukansu sakamakon artabun da aka yi tsakanin kungiyoyin 'yan bindiga a yankunan arewa maso yammacin kasar.
-
Majiyar MDD A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya Ta Sanar Da Kashe Ma'aikatanta A Kasar
Mar 01, 2018 06:56Majiyar dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ta sanar da kashe ma'aikatanta shida a yankin arewa maso yammacin kasar.
-
Kungiyar Red Cross Ta Yi Gargadi Kan Matsalar Rashin Tsaro A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Jan 23, 2018 19:02Kungiyar bada agajin gaggawa ta Red Cross ta yi gargadi kan ci gaba da tabarbarewar matakan tsaro a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya lamarin da ke kara wurga al'ummar kasar cikin mawuyacin hali.
-
Wata Kotun Faransa Ta Yi Watsi Da Karar Sojojin Da Suka Ci Zarafin Kananan Yaran Afirka Ta Tsakiya
Jan 16, 2018 18:50Kotun ta Kasar Faransa ta yi watsi da karar ne bisa abinda ta kira rashin kwararan dalilai
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bawa Kasar Rasha Izinin Bawa Kasar Afrika Ta Tsakiya Makamai
Dec 16, 2017 06:25Kwamitin tsaro na MDD daga karshe bayan tattaunawa mai tsawo ta amincewa gwamnatin kasar Rasha ta bawa gwamnatin kasar Afrika ta Tsakiya Makamai bayan haramcin da aka dora mata tun shekara ta 2013.
-
An Kai Hare-Hare Da Makamai Masu Karfi Kan Dakarun MDD A Kongo
Dec 10, 2017 11:50MDD ta bada sanarwan cewa an kaiwa dakarunta a arewacin kasar Afrika ta Tsakiya hare-hare
-
Afirka Ta Tsakiya: An Kai Wa Dakarun Zaman Lafiya Hari Da Makamai.
Nov 27, 2017 12:05Kamfanin dillancin labarun Reuters ya ce; Kungiyar "Anti Balaka" mai dauke da makamai ce ta kai wa dakarun tabbatar da zaman lafiya na MDD hari a jiya lahadi.
-
Rikici Ya Sake Barkewa A Afirka Ta Kudu
Nov 26, 2017 12:13Wata majiya ta ce an fara fada mai tsanani tsakanin kungiyoyi masu dauke da makamai a jumhoriyar Afirka ta tsakiya.
-
An Kashe Musulmi 7 A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Nov 14, 2017 11:49Fada tsakanin masulmi da kuma kiristoci a wata unguwa a birnin Bangi babban birnin kasar afrika ta tsakiya ya lashe rayukana musulmi akalla 7.