-
Burkina Faso : An Rufe Makarantu Dubu Saboda Barazanar Tsaro
Feb 22, 2019 03:31Hukukoni a Burkina Faso, sun ce makarantun boko sama da dudu guda ne suka rufe kokofinsu ko kuma suka dakatar da koyarwa a jihohi biyar na kasar, saboda barazanar mayakan dake ikirari da sunan jihadi.
-
An Tsawaita Dokar Ta Baci Da Watanni Uku A Masar
Jan 14, 2019 05:50Majalissar dokokin kasar Masar, ta amince da kara wa'adin dokar ta baci a wasu yankunan kasar da watanni uku.
-
Uganda Zata Dauki Tsauraran Matakai Kan Kashe-Kashen Gilla
Oct 10, 2018 18:47Shugaban kasar Uganda ya bayyana cewa: Gwamnatinsa zata dauki tsauraran matakan shawo kan matsalolin tsaro da suke addabar kasar tare da hukunta masu hannu a gudanar da ayyukan ta'addanci a kasar.
-
An Cimma Yarjejeniyar Tsaro Tsakanin Kasashen Libiya, Nijar, Sudan Da Chadi
Jun 02, 2018 18:23Gwamnatin kasar Libiya ta sanar da sanya hannu kan yarjejjeniyar tsaro na kare iyakokin kasar da kasashen Nijar, Sudan da Chadi.
-
An Tsawaita Dokar Ta Baci Da Watanni 7 A Tunusiya
Mar 07, 2018 05:47Gwamnatin Tunusiya ta tsawaita da watanni bakwai dokar ta baki a fadin kasar.
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Karfafa Matakan Tsaro A Yankunan Da Majami'un Kasar Suke
Jan 01, 2018 06:43Kakakin rundunar sojin Masar ya sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun karfafa matakan tsaro a dukkanin yankunan da majami'un kasar suke da nufin bai wa mabiya addinin kirista tsaro a lokacin bukukuwan shiga sabuwar shekara ta 2018.
-
Kamaru : An Kashe Jami'an Tsaro Hudu A Kudu Maso Yamma
Dec 19, 2017 11:04Rahotanni daga Kamaru na cewa jami'an tsaron kasar na Jandarma hudu ne suka rasa rayukansu a wani hari da aka kai masu a yankin masu magana da harshen turancin Ingilishi a Kudu maso yammacin kasar.
-
Halartar Tawagogi Na Kasashen Duniya Da Shuwagabannin Kungiyoyin Kasa Da Kasa Bikin Rantsar Da Ruhani
Aug 06, 2017 06:49Halartar shuwagabannin kasashen duniya daban daban da kuma shuwagabannin kungiyoyin kasa da kasa a bikin rantsar da Dr Hassan Ruhani a matsayin shugaban kasar Iran karo na biyu yana nuna irin matsayin da Iran take da shi a yankin gabas ta tsakiya da kuma duniya gaba daya.
-
Iran Da Iraki Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Aiki Tare A Bangaren Tsaro Da Aikin Soji
Jul 23, 2017 17:29Kasashen Iran da Iraki sun sanya hannu kan wata yarjejeniyar fahimtar juna da aiki tare a bangarorin tsaro da aikin soji a kokarin da ake yi na karfafa yanayin tsaron kasashen biyu da kuma yankin Gabas ta tsakiya
-
Masar Ta Kori Daliban Indosiya 4
Jul 08, 2017 11:55Masar Ta fitar da daliban jami'ar nan guda 4 'yan kasar Indanosiya da ta zarga da kokarin tayar da hankali