-
Dawowar Alaka Tsakanin Babban Bankin Iran Da Bankunan Turai
Apr 13, 2016 03:36Gwamnan babban bankin kasar Iran ya bayyana cewa an dawo da alaka ta hada-hadar kudade tsakanin babban bankin na kasar Iran da bankunan kasashen turai.
-
Bin Kadun Cin Zarafin Musulmin Turai Ta Hanyar Doka
Apr 13, 2016 03:23Kungiyar bunkasa harkokin ilimi da al'adu ta kasashen musulmi ISESCO za tagudanar da wani zama domin bin kadun cin zarafin musulmi da ake yi a cikin wasu kasashen turai ta hanyar doka.
-
Brussels: Mohamed Abrini, Ya Tabbatar Cewa Shi Ne ''Mai Malafa''
Apr 09, 2016 18:11Rahotanni daga Belgium na cewa mutumin nan mai suna Mohammed Abrini da aka cafke jiya, ya tabbatar da cewa lalle shi ne "Mai Malafa", da ake zargi shi ne mutum na uku da bam dinsa ya ki tashi, a harin Brussels.
-
An Sake Bude Filin Jiragen Sama na Brussels
Apr 03, 2016 17:38An sake bude filin sauka da tashin jiragen sama na Brussels dake kasar Belgium a yau lahadi bayan rufe shi biyo bayan kazamin harin da aka kai a ranar 22 ga watan Maris daya gabata.
-
Wasu Kafofin Yada Labaran Austria Da Italiya Na Neman A Haramta Muslunci
Apr 03, 2016 10:59Wasu kafofin yada labarai a kasashen Austria da kuma Italiya suna yin kira da a haramta addinin muslunci a kasar.
-
Belgium : Adadin Wadanda Suka Mutu Ya Kai 31
Mar 28, 2016 05:29Hukumomin kasar Belgium sun ce adadin mutanen da suka mutu sakamakon hare-haren kunar bakin waken da aka kai birnin Brussels ranar Talata data gabata sun kai 31.
-
Brussels : An Bukaci Al'umma Su Kauracewa Ganggami
Mar 26, 2016 16:46Hukumomin a Belgium sun kirayi al'ummar kasar dasu kauracewa gangamin da aka shirya yi ranar Lahadi a Brussels saboda barazana tsaro dama yiwuwar kai wasu sabin hare-haren ta'andanci.
-
Hukumomin Belgium Sun Sanar Da Gano Wadanda Suka Kai Harin Brussels
Mar 23, 2016 10:27Kafafen watsa labaran kasar Belgium sun sanar da cewa jami'an tsaron kasar sun sami nasarar kama mutum na uku da ake zargi da hannu cikin harin ta'addancin da aka kai babban filin jirgin saman Zaventum da ke birnin Brussels na Belgium da kuma wata tashar jiragen kasa a jiya bayan sun gano mutane biyun da suka kai harin.
-
Kungiyar ISIS ta dauki nauyin kai harin Brussels
Mar 22, 2016 17:52Kungiyar 'yan ta'adan ISIS ta dauki nauyin kai harin Brussels da ya yi sanadin mutuwar mutane sama da 30 tare da raunana wasu sama da 200 a wannan Talata.
-
M.D. Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Cin Zarafin 'Yan Gudun Hijira A Kasashen Turai
Mar 01, 2016 05:25Kwamitin Kolin Kula da Hakkin Bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya ya yi kakkausar suka kan yadda 'yan gudun hijira suke fuskantar cin zarafi da musgunawa a kasashen yammacin Turai.