-
Afrika Ta Tsakiya: Masu Dauke Da Makamai Sun Bukaci Firaminista Ya Yi Murabus
Mar 20, 2019 05:49A Afrika ta tsakiya, wasu gungun masu dauke da makamai 11 daga cikin 14 da suka sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya, sun bukaci fira ministan kasar, Firmin Ngrebada, da ya yi murabus.
-
Duniya Na Ci Gaba Da Aikewa Da Kayan Agaji Zuwa Kasashen Da Mahaukaciyar Guguwa Ta kada
Mar 20, 2019 05:41Kasar Tanzania na daga cikin wadanda su ka aike da kayan agaji zuwa kasashen Mozambique, Zimbabwe da Malawi da mahaukaciyar guguwar Idai ta rutsa da su.
-
Kasar Rwanda Ta Tura Sojoijin Zuwa Kan Iyakar Kasar Da Kasar Uganda
Mar 05, 2019 04:50Kasar Rwanda Ta Tura Sojoijinta Zuwa Kan Iyakar Kasar Da Kasar Uganda.
-
Uganda Ta Soki Rwanda Saboda Rufe Kan Iyakar Kasashen Biyu
Mar 02, 2019 14:16Kasar Uganda ta soki makwabciyarta Rwanda saboda rufe kan iyakar kasashen biyu.
-
Wasu Mutanen Kasar Kongo Sun Gudu Zuwa Kasar Uganda Saboda Tsaron Tanshin Hankali
Jan 03, 2019 11:55Kakakin kungiyar bada agaji ta kasa-da-kasa Red-Cross a kasar Uganda ya bada sanarwan cewa wasu mutanen kasar Kongo sun tsallaka kan iyaka zuwa kasar Uganda, wanda kuma yake kara barazanar yaduwar cutar Ebola a kasar ta Uganda.
-
Uganda : Zaizayar Kasa Ta Yi Ajalin Mutum 7
Oct 11, 2018 19:05Mutane 7 ne aka tabbatar da mutuwarsu sanadiyyar zaizayar kasa wacce ta biyu bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya a yau Alhamis a kasar Uganda.
-
Uganda Zata Dauki Tsauraran Matakai Kan Kashe-Kashen Gilla
Oct 10, 2018 18:47Shugaban kasar Uganda ya bayyana cewa: Gwamnatinsa zata dauki tsauraran matakan shawo kan matsalolin tsaro da suke addabar kasar tare da hukunta masu hannu a gudanar da ayyukan ta'addanci a kasar.
-
Uganda: An Kama Mutane 15 Da Laifin Kashe-kashe
Oct 04, 2018 07:59Jami'an tsaron kasar ta Uganda sun kama mutanan ne wadanda ake zargi da yin wasu jerin kashe-kashe a cikin kasar
-
Uganda Ta Zargi Tarayyar Turai Da Tsoma Baki Cikin Harkokinta Na Cikin Gida
Sep 18, 2018 14:59Gwamnatin kasar Uganda ta zargi kungiyar tarayyar turai da tsoma baki a cikin harkokinta na cikin gida.
-
Muftin Kasar Uganda Ya Soki Gwamnatin kasar Kan Siyasar Wariya
Sep 11, 2018 19:08Mai bayar da fatawa na kasar Uganda ya soki gwamnatin kasar kan yadda take nunawa Al'ummar musulmi babbanci a kasar, inda ya bukaci gawanmatin kasar ta gyara siyasarta ta kuma kiyaye adalci tsakanin mabiya addinan kasar