-
Rasha Ta Gargadi Amurka Kan Yunkurinta Na Yin Juyin Mulki A Venezuela
Feb 23, 2019 06:57Gwamnatin kasar Rasha ta gargadi gwamnatin Amurka kan hankoron da take yi na yin juyin mulki a kasar Venezuela, bayan fitinar da ta haifar a kasar a halin yanzu.
-
Rasha Da Cana Suna Goyon Bayan Maduro Na Kasar Venezuela
Feb 22, 2019 19:07Kasashen Rasha da Cana suna goyon bayan shugaban kasar Venezuela Nicola Maduro a dai-dai lokacinda Amurka tana son ta farwa kasar da yaki.
-
Venezuela Ta Bukaci Goyon Bayan MDD
Feb 21, 2019 18:21Wakilin kasar Venezuela a MDD ya bukaci jakadodin kasashen Duniya 46 na majalisar da suka gudanar da zama da nufin tabbatar da alkawarin da Majalisar ta dauka na nuna adawa da barazanar kai harin soja a kan kasar
-
Sojojin Venezuela Sunyi Wa Trump Raddi
Feb 19, 2019 17:01Sojojin Venezuela, sunyi wa shugaba Donald Trump na Amurka raddi, akan furucin da ya yi na basu zabin, ko dai su goyi bayan jagoran ‘yan adawa Juan Guaido ko kuma su rasa samun afuwa.
-
An Yi Ganawa A Tsakanin Ministan Harkokin Wajen Venezuela Da Manzon Musamman Na Amurka
Feb 17, 2019 06:44Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato ministan harkokin wajen kasar Venezuela Jorge Arreaza yana ba da labarin ganawar sirri a tsakaninsa da dan sakon musamman na Amurka Elliott Abrams
-
Rasha Ta Bayyana Wajabcin Samo Hanyar Lumana Ta Warware Damabruwar Siyasar Kasar Venezuela
Feb 17, 2019 06:34Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergei Lavrov ne ya yi wannan kiran, a matsayin hanyar fitar da kasar daga rikicin da Amurka ta jefa ta
-
Kasar Cuba Ta Fallasa Shirye-Shiyen Amurka Na Fadawa Kasar Venezuela Da Yaki
Feb 14, 2019 19:20Ma'aikatar harkokin wajen kasar Cuba ta bada sanarwan cewa wasu rundunar sojojin Amurka suna shirin kaiwa kasar Venezuela hare-hare daga wasu tsibaran Carabian.
-
Maduro: Venezuela Za Ta Zame Wa Amurka Vietnam Ta Biyu Idan Ta Kai Wa Kasar Hari
Feb 14, 2019 05:35Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya bayyana cewa, idan Amurka ta yi gigin kaddamar da harin soji kan kasar Venezuela, to kuwa za ta fuskanci Vietnam ta biyu.
-
Sabani Tsakanin Rasha Da Amurka Kan Venezuela A Kwamitin Tsaro
Feb 10, 2019 10:23Kasashen Amurka da Rasha na ci gaba da samun sabani kan rikicin kasar Venezuela, inda kasashen biyu suka gabatar da kudurorin doka mabambanta kan kasar a zauren kwamitin tsaro na MDD.
-
An Fallasa Wata Zantawa Tsakanin Wani Babban Jami'in Fadar Amurka Da Sojojin Venezuela
Feb 09, 2019 11:58Kafafen yada labarai na kasar Venezuela sun yada labarin tattaunawa ta waya kai tsaye wanda wani babban jami'an fadar shugaban kasar Amurka ya yi da sojojin kasar Venezuela inda suke kiransu zuwa ga juyin mulki a kasar.