Pars Today
Da safiyar alhamis ne sojojin na 'yan sahayoniya su ka kai hare-hare a wuraren daban-daban na yankin yammacin Kogin Jordan
A jiya Juma'a ne sojojin na Sahayoniya su ka kai samame a yankin kogin Jordan inda us ka yi awon gaba da Palasdianwa 4
Hukumar abinci ta duniya wato World Food Programme (WFP) ta bada sanarwan cewa zata rage yawan abincin da take tallafawa Palasdinawa da shi a sabon shekara ta 2019.
Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Jikkata Palasdinawa masu yawa a yammacin Kogin Jordan
Sojojin na haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Kuma kame samarin palasdinawa da dama a yayin harin na asubahin yau Lahadi
Dauki ba dadi tsakanin Palasdinawa da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi sanadiyyar shahadar bapalasdine guda tare da jikkata wasu adadi na daban.
Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki zuwa yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan da yankin birnin Qudus, inda suka kame Falasdinawa masu yawa.
Ma'aikatar lafiya ta Palasdinu ce ta sanar da shahadar Haitham Abu Na'im dan shekaur 16 bayan da 'yan sahayoniya suka harbe shi.
Jami'a mai kula da harkokon Zaman Lafiya a gabas ta tsakiya na majalisar dinkin duniya ya bayyana cewa kudurin Haramtacciyar kasar Iraela na gina gidajen zama fiye da dubu a yankin yamma da kogin Jordan ya sabawa dokokin kasa da kasa.
Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun tsaurara matakan tsaro a yankunan Palasdinawa da suke mamaye da su a gabar yammacin kogin Jordan gami da mashigar Zirin Gaza.