-
Ana Ci Gaba Da Gumurzu Tsakanin Palasdinawa Da Sojojin Gwamnatin H.K.Isra'ila
Dec 12, 2017 11:57Ana ci gaba da gumurzu mai tsanani tsakanin Palasdinawa da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan.
-
Sojojin Gwamnatin H.K.Isra'ila Sun Yi Awungaba Da Palasdinawa Masu Yawa
Oct 10, 2017 11:59Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan, inda suka kame Palasdinawa masu yawa.
-
Sojojin Gwamnatin H.K.Isra'ila Sun Yi Awungaba Da Palasdinawa 13 A Gabar Yammacin Kogin Jordan
Oct 08, 2017 12:24Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai samame a yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan, inda suka yi awungaba da Palasdinawa 13.
-
Sojojin H.K.Isra'ila Sun Jikkata Palasdinawa Masu Yawa A Gabar Yammacin Kogin Jordan
Aug 16, 2017 11:49Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan al'ummar Palasdinu a garin Ramallah da ke gabar yammacin kogin Jordan, inda suka jikkata Palasdinawa akalla 27.
-
Yahudawa Na Shirin sake Afka Wa Masallacin Aqsa
Aug 03, 2017 17:26Wata kungiyar yahudawa masu tsatsauran ra'ayi ta kirayi sauran yahudawa domin su hada karfi da karfe domin kaddamar da farmaki a kan masallaci aqsa mai alfarma.
-
Palasdinu: Bapalasdine Daya ya yi Shahada A yammacin Kogin Jordan
Jul 10, 2017 19:10Sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun harbe bapalasdinan ne a gare Taqawwu'u da ke gabacin Bethlehem
-
Sojojin HKI Sun Yi Awan Gaba Da Palastinawa 7
Jun 11, 2017 12:12Dakarun tsaron Haramcecciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan Palastinawa a wannan lahadi tare da yin awan gaba da Mutane 7
-
Palasdinu: Sojojin Sahayoniya Sun Kame Palasdinawa Da Dama.
May 09, 2017 12:38Sojojin na Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kame palasdinawa 15 a yammacin kogin jordan.
-
Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Zata Fara Gudanar Da Gine-Gine A Yankunan Palasdinawa
Apr 29, 2017 18:03Gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ta shirye-shiryen fara gudanar da gine-ginen gidajen Yahudawan Sahayoniyya 'yan kaka gida a yankunan Palasdinawa da ta mamaye duk da adawar da duniya ke ci gaba da nunawa kan wannan mummunar aniya nata.
-
Wani Bapalasdine Ya Yi Shahada A Yankin Gabar Yammacin Kogin Jordan na Palasdinu
Apr 19, 2017 18:22Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun harbe wani bapalasdine har lahira a gabar yammacin kogin Jordan.