-
Sojojin Yemen Ne Suke Rike Da Filin Saukar Jirage Na Garin Al-Hudaidah
Jun 24, 2018 12:46Kakakin Sojojin Kasar Yemen Sharaf Lukman ne ya sanar da cewa su ne ke ci gaba da iko da filin saukar jiragen sama na birnin al-Hudaidah.
-
Rundunar Sojin Yamen Ta Sanar Da Wanzar Da Zaman Lafiya A Filin Jirgin Saman Garin Hudaidah
Jun 24, 2018 06:26Kakakin rundunar sojin Yamen ya sanar da 'yantar da dukkanin filin jirgin saman garin Hudaidah daga mamayar sojojin hayar masarautar Saudiyya.
-
Dakarun Yamen Sun Mayar Da Martani Da Makami Mai Linzami Kan Saudiyya
Jun 23, 2018 09:13Dakarun kasar Yemen tare da mayakan sa kai na kabilun larabawan kasar sun mayar da martaniya da jijjifin safiyar yau a kan wani babban sansanin sojin gwamnatin Saudiyya a kudancin kasar.
-
Yunkurin MDD, Na Farfado Da Tattauwar Sulhu A Yemen
Jun 19, 2018 06:01Yunkurin na Majalisar Dinkin Duniya, na ganin ta farfado da tattaunawar sulhu tsakanin masu rikici a Yemen, na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci gaba da gwabza fada a birnin Hodaida wanda ya kunshi tashar ruwa a yammacin kasar ta Yemen.
-
Sojojin Yemen Sun Tabbatar Da Ci Gaba Da Rike Madafun Ikon Garin Hudaydah
Jun 19, 2018 05:51Mai magana da yawun sojojin kasar Yemen, Sharaf Luqman, ya bayyana cewar sojojin hadin gwiwan kasashen da suke yakar kasar Yemen karkashin jagorancin Saudiyya sun gaza wajen kwato sojojinsu da aka ritsa da su a garin Hudaydah duk kuwa da ci gaba da munanan hare-hren da suke ci gaba da kai wa gari ta sama.
-
Ansarallah: Sojojin Makiya Suna Fuskantar Turjiya Mai Tsanani Wanda Basu Tsammani Ba A Bakin Ruwan Yammacin Kasar.
Jun 18, 2018 08:10Majiyar mayakan kungiyar Ansarallah ta kasar Yemen ta bayyana cewa makiya a yakin da suke fafatawa yammacin kasar suna fuskantar tujiyan daga mutanen kasar wanda basu yi masa tanadi ba.
-
MDD Na Ci Gaba Da Tuntubar Masu Rikici A Yemen
Jun 17, 2018 18:01A daidai lokacin da ake ci gaba da gwabza fada a kusa da filin jirgin sama na Hodeida, wakilin Majalisar Dinkin Duniya a kasar Yemen, na ci gaba da tuntubar masu rikici akan samar da hanyoyin kauce wa jefa mazauna yankin cikin mawuyacin hali.
-
MDD Ta Ce: Tashar Ruwan Hudaidah Ce Kawai Kafar Shigar Da Kayayyakin Jin Kai Kasar Yamen
Jun 16, 2018 06:30Babban jami'in Majalisar Dinkin Duniya mai kula da harkokin jin kai a kasar Yamen ya bayyana cewa: Tashar ruwan Hudaidah ce kawai ta rage a matsayar kafar shigar da kayayyakin jin kai zuwa cikin kasar Yamen.
-
Kasar Moroko Ta Kaurace Wa Taron Taron Kawayen Saudiyya Da Suke Yakar Yemen
Jun 15, 2018 15:18Gwamnatin kasar Moroko ta sanar da cewa ba za ta halalcin taron ministocin watsa labarai na kasashen kawancen da Saudiyya take jagoranta da suke yakar al'ummar Yemen ba.
-
Yemen : Kwamitin Tsaro MDD, Ya Bukaci A Bar Tashar Ruwan Hudaida Bude
Jun 15, 2018 05:51Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya, ya bukaci a bar tashar ruwan Hudaida a bude, domin bada damar ci gaba da shigar kayan agaji a birnin, domin kaucewa kara dagula al'amuran jin kai a wannan kasa wacce aka wa kallon mafi muni a duniya.