Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • MDD : Harin Da Saudiyya Ta Kaddamar A Hodeida Zai Kara Dagula Al'ammura A Yemen

    MDD : Harin Da Saudiyya Ta Kaddamar A Hodeida Zai Kara Dagula Al'ammura A Yemen

    Jun 13, 2018 14:46

    Majalisar Dinkin Duniya, ta ce tana ci gaba da tattaunawa domin kaucewa zubar da jini a birnin Hodeida na kasar Yemen, inda kawancen da Saudiyya ke jagoranta ya kaddamar da hari a yau Laraba.

  • UNICEF: Yara Miliyan 11 Ne Ke Bukatar Agaji A Kasar Yamen

    UNICEF: Yara Miliyan 11 Ne Ke Bukatar Agaji A Kasar Yamen

    Jun 13, 2018 12:32

    Asusu kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" ya sanar da cewa: Kananan yara miliyan 11 ne suke bukatar agajin gaggawa a Yamen sakamakon yakin da ke faruwa a kasar.

  • Kira Ga Gwamnatin Sudan Kan Hanzarta Ficewa Daga Rundunar Hadin Guiwar Saudiyya

    Kira Ga Gwamnatin Sudan Kan Hanzarta Ficewa Daga Rundunar Hadin Guiwar Saudiyya

    Jun 11, 2018 12:09

    Babban sakataren Jam'iyyar Popular Congress Party ta kasar Sudan ya jaddada yin kira ga gwamnatin Sudan kan hanzarta ficewa daga cikin rundunar hadin gwiwar Saudiyya da take yaki a kasar Yamen.

  • Jiragen Saman Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Yin Luguden Wuta Kan Kasar Yamen

    Jiragen Saman Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Yin Luguden Wuta Kan Kasar Yamen

    Jun 07, 2018 18:07

    Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun yi luguden wuta kan yankunan lardin Hajjah da ke arewa maso yammacin kasar Yamen.

  • Kawancen Saudia Ta Bukaci Taimakon Amurka Don Kwace Iko Da Birnin Hudaida Na Kasar Yemen

    Kawancen Saudia Ta Bukaci Taimakon Amurka Don Kwace Iko Da Birnin Hudaida Na Kasar Yemen

    Jun 04, 2018 12:08

    Kawancin kasar Saudia wadanda suke yakar kasar Yemen sun bukaci taimakon Amurka don kwace iko da birnin Hudaida na bakin ruwa a kasar ta Yemen.

  • Jiragen Saman Yakin Saudiyya Sun Yi Luguden Wuta A Kan Gidajen Fararen Hula A Yamen

    Jiragen Saman Yakin Saudiyya Sun Yi Luguden Wuta A Kan Gidajen Fararen Hula A Yamen

    Jun 03, 2018 19:07

    Majiyar asibitin Yamen ta sanar da cewa: Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun yi luguden wuta kan gidajen fararen hula a lardin Sa'adah da ke arewacin kasar lamarin da ya janyo hasarar rayukan mutane akalla 9.

  • Huthi: Jiragen Yakin HKI Sun Yi Shawagi Kan Garin Hudaida A Kasar Yemen

    Huthi: Jiragen Yakin HKI Sun Yi Shawagi Kan Garin Hudaida A Kasar Yemen

    Jun 03, 2018 12:09

    Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Abdul Malik Badruddin Al-huthi ya bayyana cewa an ga jiragen yakin HKI suna shawagi a kan garin Hudaida na bakin ruwa a kasar ta Yemen a cikin yan kwanakin da suka gabata.

  • Sojojin Yamen Da Dakarun Sa-Kai Sun Halaka Sojojin Saudiyya Masu Yawa

    Sojojin Yamen Da Dakarun Sa-Kai Sun Halaka Sojojin Saudiyya Masu Yawa

    May 28, 2018 06:24

    Wasu jerin hare-hare da sojojin Yamen da dakarun sa-kai da suke rufa musu baya suka kaddamar kan sojojin hayar Saudiyya sun kashe da dama daga cikinsu.

  • Saudiyya Ta Sanar Da Mutuwar Sojojinta Biyu A Wani Gumurzu Da Dakarun Yemen

    Saudiyya Ta Sanar Da Mutuwar Sojojinta Biyu A Wani Gumurzu Da Dakarun Yemen

    May 27, 2018 17:54

    Saudiyya ta sanar da cewa wasu sojojin kasar sun mutu a wani gumurzu da suka yi da dakarun kungiyar Ansarullah na kasar Yemen a kan iyakar Saudiyya da Yemen din.

  • Dakarun Yemen Sun Kai Hari Da Makamai Masu Linzami Kan Sansanin Sojin Saudiyya

    Dakarun Yemen Sun Kai Hari Da Makamai Masu Linzami Kan Sansanin Sojin Saudiyya

    May 25, 2018 05:24

    Dakarun kasar Yemen tare da daukin dakarun sa kai na kasar sun kai wani hari kan sansanin sojin kasar Saudiyya da ke Najran da ke kudancin kasar Saudiyyan a matsayin mayar da martani ga ci gaba da har-haren wuce gona da iri da Saudiyyan da kawayenta suke kai wa al'ummar Yemen.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS