Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Ana Ci Gaba Da Matsa Wa Gwamnatin Sudan Lambar Janye Sojojinta Daga Yemen

    Ana Ci Gaba Da Matsa Wa Gwamnatin Sudan Lambar Janye Sojojinta Daga Yemen

    May 17, 2018 05:37

    Sabuwar hadin gwuiwan jam'iyyun adawa a kasar Sudan karkashin jagorancin Ghazi Salahuddin, shugaban jam'iyyar adawa ta Reform Now movement ta bukaci gwamnatin kasar da janye sojojin daga Yemen da kuma dawo da su gida.

  • Ana Ci Gaba Da Takurawa Gwamnatin Kasar Sudan Don Ta Dawo Da Sojojin Kasar Daga Kasar Yemen

    Ana Ci Gaba Da Takurawa Gwamnatin Kasar Sudan Don Ta Dawo Da Sojojin Kasar Daga Kasar Yemen

    May 16, 2018 19:16

    Wata sabuwar gamayyar jam'iyyun siyasa ta kasar Sudan wacce ake kira "Gamayyar Hadin kan Kasa" ta bukaci gwamnatin kasar ta gaggauta dawoda sojojin kasar wadanda suke yaki a kasar Yemen.

  • Saudiyya Tana Ci Gaba  Da Kai Hare-hare Akan Yemen

    Saudiyya Tana Ci Gaba Da Kai Hare-hare Akan Yemen

    May 15, 2018 11:49

    A kalla mutane biyar ne su ka kwanta dama a ci gaba da kai wa Yemen hari da sojojin Saudiyya suke yi

  • Yemen: Saudiyya Ta Sake Amfani Da Bama-baman Da Aka Haramta

    Yemen: Saudiyya Ta Sake Amfani Da Bama-baman Da Aka Haramta

    May 12, 2018 12:29

    Tashar talabijin al-masdar News ta Yemen ta ba da labarin cewa; A ranar juma'ar da ta gabata Saudiyyar ta yi amfani da makamai masu kwafso a yankin Hamadan da ke babban birnin kasar Sanaa

  • Jiragen Yakin Kawancen Sun Kashe Dukkanin Iyalin Wani Gida A Yemen

    Jiragen Yakin Kawancen Sun Kashe Dukkanin Iyalin Wani Gida A Yemen

    May 10, 2018 06:24

    Harin wuce gona da irin da kawancen Saudiya ke ci gaba da kaiwa kasar yemen yayin sanadiyar shahadar mutane biyar 'yan gida guda a jihar Sa'ada dake arewacin kasar

  • Sojojin Yemen Sun Tarwatsa Wani Sansanin Sojin Saudiyya A Yankin Asir

    Sojojin Yemen Sun Tarwatsa Wani Sansanin Sojin Saudiyya A Yankin Asir

    May 06, 2018 11:19

    Sojojin Yemen da suke sami dauki dakarun sa kai na kasar sun kai hari kan wani sansanin sojin Saudiyya da yake yankin Asir da makamai masu linzami inda suka tarwatsa wajen.

  • An Yi Gargadin  Sake Billar Cutar Kwalara A Yemen

    An Yi Gargadin Sake Billar Cutar Kwalara A Yemen

    May 05, 2018 11:54

    Masu bincike da likitocin kasa da kasa sun yi gargadin sake billar cutar kwalara cikin kashi 54% na yankunan kasar yemen da hakan na iya yin sanadin kamuwar milyoyin mutanan kasar

  • An Bukaci Gwamnatin  Sudan Ta Janye Sojojinta  Daga Kasar Yemen.

    An Bukaci Gwamnatin Sudan Ta Janye Sojojinta Daga Kasar Yemen.

    Apr 30, 2018 19:12

    'Yan Majalisar Kasar Sudan sun bukaci janye sojojin kasar cikin gaggawa daga kasar Yemen.

  • Gwamnatin Kasar Masar Ta Bayyana Cewa Babu Wata hanyar Warware Rikicin Kasar Yemen Sai Ta Tattaunawa

    Gwamnatin Kasar Masar Ta Bayyana Cewa Babu Wata hanyar Warware Rikicin Kasar Yemen Sai Ta Tattaunawa

    Apr 30, 2018 13:00

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta bayyana cewa yakin da ake ta fafatawa a kasar Yeman ba zai kare ba sai ta hanyar siyasa da kuma fahintar juna.

  • Yemen: Dubban Daruruwan Al'ummar Hudaidah Sun Yi Gangamin Yin Allawadai Da Masarautar Saudiyyah

    Yemen: Dubban Daruruwan Al'ummar Hudaidah Sun Yi Gangamin Yin Allawadai Da Masarautar Saudiyyah

    Apr 26, 2018 07:01

    Dubun-dubatar jama'a ne suka gudanar da gangami a garin Hudaidah na kasar Yemen a jiya Laraba, domin yin tir da Allawadai da kisan kiyashin da masarautar Al Saud ke yi a kansu, da kuma shan alwashin daukar fansa kan kisan gillar da ta yi wa Saleh Samad, shugaban majalisar koli ta siyasar kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS