Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Kasar Yemen Ta Sha Alwashin Mayar Da Martani Mai Kaushi Saboda Kisan Saleh Samad

    Kasar Yemen Ta Sha Alwashin Mayar Da Martani Mai Kaushi Saboda Kisan Saleh Samad

    Apr 25, 2018 05:27

    Ma'aikatar tsaron kasar Yemen ta sha alwashin mayar da martani mai kaushin gaske kan kisan gillan da aka yi wa daya daga cikin manyan jami'an kungiyar Ansarullah ta 'yan Houthi na kasar tana mai cewa Saudiyya da Amurka za su yi dan da na sanin wannan danyen aiki na su.

  • Ana Ci Gaba Da Yin Allawadai Da Kisan Gillar Da Saudiyya Ta Yi Wa Sammad

    Ana Ci Gaba Da Yin Allawadai Da Kisan Gillar Da Saudiyya Ta Yi Wa Sammad

    Apr 24, 2018 19:14

    Ana ci gaba da yin Allwadai da kisan gillar da kawancen Saudiyya da Amurka suka yi wa shugaban majalisar koli ta siyasa a kasar Yeman Saleh Sammad.

  • Yemen : Harin Sama Ya Kashe Masu Bikin Aure A kalla 20

    Yemen : Harin Sama Ya Kashe Masu Bikin Aure A kalla 20

    Apr 23, 2018 11:09

    Rahotanni daga Yemen na cewa a kalla mutane 20 ne dake halartar wani bikin aure, suka gamu da ajalisu, biyo bayan wani harin sama.

  • An Rusa Ma'ajiyar Makamai Na Sojojin Hayar Saudiya A Arewacin Yemen

    An Rusa Ma'ajiyar Makamai Na Sojojin Hayar Saudiya A Arewacin Yemen

    Apr 22, 2018 18:55

    Dakarun tsaron kasar Yemen sun samu nasarar tarwatsa wata ma'ajiyar makamai na sojojin hayar saudiya a arewacin kasar

  • Moroko Ta Sanar Da Ficewarta Daga Hadin Gwiwan Kasashen Da Suke Yakar Kasar Yemen

    Moroko Ta Sanar Da Ficewarta Daga Hadin Gwiwan Kasashen Da Suke Yakar Kasar Yemen

    Apr 15, 2018 17:22

    Kasar Moroko ta sanar da ficewarta daga hadin gwiwan kasashen da suke yakar kasar Yemen karkashin jagorancin kasar Saudiyya.

  • Abu Gaiz:Akwai Wuya A Magance Rukicin Kasar Yemen

    Abu Gaiz:Akwai Wuya A Magance Rukicin Kasar Yemen

    Apr 12, 2018 11:15

    Babban saktaren kungiyar kasashen Larabawa ya bayyana cewa akwai wuya a magance rikicin kasar Yemen

  • Babban Sakataren MDD Ya Yi Gargadi Kan Muwuyacin Halin Da Al'ummar Yamen Suke Ciki

    Babban Sakataren MDD Ya Yi Gargadi Kan Muwuyacin Halin Da Al'ummar Yamen Suke Ciki

    Apr 04, 2018 05:51

    Babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya bayyana halin da al'ummar kasar Yemen suke ciki a yanzu da cewa shi ne mafi muni a duniya.

  • An Bukaci Ficewar Sojojin Sudan Daga Kawancen Saudiya A Yemen

    An Bukaci Ficewar Sojojin Sudan Daga Kawancen Saudiya A Yemen

    Apr 02, 2018 06:26

    'Dan majalisar dokokin kasar Sudan ya bukaci kasarsa ta janye sojojinta daga cikin jerin kawancen kasashen larabawa bisa jagorancin kasar Saudiya a Yemen.

  • 'Yan Houthi: Idan Da Iran Tana Ba Mu Makamai, Da Yanzu Mun Kama Riyadh

    'Yan Houthi: Idan Da Iran Tana Ba Mu Makamai, Da Yanzu Mun Kama Riyadh

    Apr 01, 2018 05:05

    Shugaban Kwamitin Juyin Juya Hali na kasar Yemen, Mohammed Ali al-Houthi, ya musanta zargin cewa Iran tana ba wa dakarun kasar Yemen makamai a fadar da suke yi da sojojin wuce gona da iri na Saudiyya yana mai cewa idan da a ce Iran tana ba su makamai, to da yanzu sun kame birnin Riyadh.

  • Aljazeera: Bin Salman Ya Gana da Jagororin Manyan Kungiyoyin Yahudawa A Amurka

    Aljazeera: Bin Salman Ya Gana da Jagororin Manyan Kungiyoyin Yahudawa A Amurka

    Mar 31, 2018 06:43

    Tashar talabijin ta Aljazeera ta bayar da rahoton cewa, a ziyarar da yake gudanarwa a kasar Amurka, yariman saudiyya mai jiran gado Muhammad Bin Salman ya gana da jagororin manyan kungiyoyin yahudawa a Amurka, masu tallafa wa Isra'ila.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS