Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

yemen

  • Dakarun kasar Yemen Sun Hallaka Alal Akalla Sojojin Saudiyya Guda Tara

    Dakarun kasar Yemen Sun Hallaka Alal Akalla Sojojin Saudiyya Guda Tara

    Mar 30, 2018 05:04

    Sojojin kasar Yemen tare da daukin dakarun sa kai na kasar, sun sami nasarar hallaka alal akalla sojojin Saudiyya su 9, a wasu hare-haren mayar da martani da suka kai yankunan Jizan da Najran da suke kan iyaka da kasar Saudiyya da Yemen din.

  • Da Makaman Faransa Saudiyya Ke Kai Farmaki A Yemen_ Kungiyoyi

    Da Makaman Faransa Saudiyya Ke Kai Farmaki A Yemen_ Kungiyoyi

    Mar 29, 2018 16:19

    Kungiyoyin kare hakkin bil adama na kasa da kasa da dama sun ce, shekaru uku na hare haren da Saudiyya ke jagoranta a Yemen, ana kai su ne da makaman yaki da Faransa ta sayar wa Saudiyya.

  • Kasar Iran Ta Kirayi Saudiyya Da Ta Kawo Karshen Yakin Yemen

    Kasar Iran Ta Kirayi Saudiyya Da Ta Kawo Karshen Yakin Yemen

    Mar 28, 2018 16:09

    Jakadan Iran na dindindin a Majalisar Dinkin Duniya, Gholamali Khoshrou, yayi watsi da zargin kasar Saudiyya na cewa Iran tana aikewa da makamai masu linzami kasar Yemen, yana mai kiranta da ta kawo karshen yakin da take yi a Yemen din da kuma zama teburin tattaunawa da makwabtanta.

  • Shekaru Uku Na Yakin Yemen: Miliyoyin Mutane Sun Yi Dandazo A Birnin Sanaa

    Shekaru Uku Na Yakin Yemen: Miliyoyin Mutane Sun Yi Dandazo A Birnin Sanaa

    Mar 26, 2018 19:13

    Masu gangamin sun rika ba da taken yin tir da yaki da kuma laifukan da Saudiyya take tafkawa akan al'ummar kasar.

  • MDD:An Kashe Fararen Hula 6100 A Yemen

    MDD:An Kashe Fararen Hula 6100 A Yemen

    Mar 23, 2018 17:49

    Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa cikin shekaru uku na yaki a kasar Yemen an kashe fararen hula 6100, daga ciki akwai kananen yara 1500.

  • Saudiyya Ta Kashe Fararen Hula 19 A Hare-Haren Da Ta Kaddamar A Yemen

    Saudiyya Ta Kashe Fararen Hula 19 A Hare-Haren Da Ta Kaddamar A Yemen

    Mar 22, 2018 11:08

    Rahotanni daga kasar Yemen sun tabbatar da cewa akalla fararen hula 17 ne suka rasa rayukansu da suka hada da mata da kananan yara a hare-haren da jiragen yakin masarautar saudiyya suka kaddamar a daren jiya a garin Sa'adah.

  • Sojojin Sun Harbe Wani Jirgin Yakin Saudiyya Samfurin F-15 A Sa'ada

    Sojojin Sun Harbe Wani Jirgin Yakin Saudiyya Samfurin F-15 A Sa'ada

    Mar 22, 2018 05:21

    Sojojin kasar Yemen da suke samun goyon bayan dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar harbe wani jirgin yakin kasar Saudiyya samfurin F-15 a lokacin da yake shawagin kai hari a lardin Sa'ada ke arewa maso gabashin kasar ta Yemen.

  •  Yemen: An kashe Sojojin Kasar Saudiyya Biyar

    Yemen: An kashe Sojojin Kasar Saudiyya Biyar

    Mar 18, 2018 12:11

    Sojojin Yemen Sun kashe sojojin saudiyya biyar a yankin Jizan da ke kudancin kasar

  • Mahukuntan Saudiyya Suna Ci Gaba Da Mallaka Makamai Ga 'Yan Ta'adda A Yamen

    Mahukuntan Saudiyya Suna Ci Gaba Da Mallaka Makamai Ga 'Yan Ta'adda A Yamen

    Mar 18, 2018 06:26

    Tashar talabijin ta France 2 ta sanar da cewa: Mahukuntan Saudiyya da na Hadaddiyar Daular Larabawa suna ci gaba da mallakawa kungiyoyin 'yan ta'adda na Da'ish da Al-Qa'ida makamai a kasar Yamen.

  • Qassemi Ya Bayyna Yarima Mai Jiran Gadon Saudiyya A Matsayin Maras Masaniya

    Qassemi Ya Bayyna Yarima Mai Jiran Gadon Saudiyya A Matsayin Maras Masaniya

    Mar 16, 2018 11:10

    Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qassemi ya bayyana Yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad bn Salman a matsayin wani mutum maras masaniya wanda bai san inda duniya ta dosa ba, wanda babu bukatar a bata lokaci wajen mayar masa da martani.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS